Gombe

Shabado
Shabado
Shabado
Da ga gombe na zo
Gaya musu diban fari
Gaya musu ba mu letti
An san mu da neman namu
Da ga gombe na zo
Ga ya mu su kai neh gombe
Ga ya mu su kece gombe
An san mu da neman nanm

Hausa mandela ni anan
Muna basu kala suna a mana
Gombawa sai ko zo mana
Diban fari ga ya musu angama
Sha ba do, sha ba do
Muna ba su kaman kalangu
Sha ba do, sha ba do
Muna basu kaman balangu
All my life say na money i dey find
For my people i go fight
Sha my people dey my mind
Na ce all my life sha na money i dey find
For my people i go fight
Sha my people dey my mind toh

Daga gombe na zo
Ga ya mu su diban fari
Ga ya mu su ba mu letti
An san mu da niman na mu
Da ga gombe na zo
Ga ya mu su kai neh gombe
Ga ya mu su ke ce gombe
An san mu da neman na mu
Na ci da ga gombe na zo
Ga ya mu su duk labarin
Ga ya mu su ba mu letti
An san mu da neman na mu
Da ga gombe na zo
Ga ya mu su diban fari
Ga ya mu su ba mu letti
An san mu da neman namu

A da sun ce ba za mu ba
Sai gashi muna wuta ai mun nuna
Jewel in the savannah
Kambi a kai su bandana
Wayo be like dem no know oo
We don blow ooo
Gombe we don show oo
All my life say na money i dey find
For my people i go fight
Sha my people dey my mind
Na ce all my life sha na money i dey find
For my people i go fight
Sha my people dey my mind

Da ga gombe na zo
Ga ya mu su diban fari
Ga ya mu su ba mu letti
An san mu da neman namu
Da ga gombe na zo
Ga ya mu su kai neh gombe
Ga ya mu su ke ce gombe
An san mu da neman namu
Na ci da ga gombe na zo
Ga ya mu su duk labarin
Ga ya mu su ba mu letti
An san mu da neman na mu
Da ga gombe na zo
Ga ya mu su diban fari
Ga ya mu su ba mu letti
An san mu da neman na mu
Word blaq dee g city to the world
Hausa mandela mr kenny on the console

Garin da ba'a ce muku a'a
Ba'a muku yaki
Ba'a kai muku yaki
Kowa yakai muku yaki shi za dawo baya
Jama'a gombe neh



Credits
Writer(s): Wanma Doka
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link