Arashi
A zauna wataran a saba tilas ne
Ki sanya a ranki arashi sai ya faru
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Soyayya ke na baiwa dukkan kaina
Hakika babu laulayi kin zauna
Yanmata karda ma ku rabo guna
Ba sauran gurin da zana baku ku zauna
A raina ke kadai nasa kin kayi kwance
Ki huta babu wanda zai zo sashin ki
A neman lafiya ake allura
Matso nan sahibi inyi maka hira
A gefen farin wata za kaga zahra
Mai neman wasan wuta jeka makera
Soyayya koh ga gidan ta nan dan saurara
Gwanaye mun zamo ba mai ce mana baki
Nayi na'am dake a so zo zabi na
Kina na nan ta ko ina cikin labari na
Zan nuna ki babu fargaba gun dangi na
Su sa albarka a kan mu shine burina
Diya ta gun ki zata ce miki "Ummi na"
Da aure zamu haihu in bada sadaki
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Na bayyana komai dake a raina
Labarin Gizo-Koki ka ji kauna
Cikin rai nayi ma guri ka zauna
Kana sani farin ciki da murna
Nima zanyi iya kacin iyawa ta kauna
Na saka maka yanda kayi min ba baki
Nayi shiga duba kice mini "Dan gaye"
Ke na rika karda kiyi mini tawaye
Munyi kama mun zam tamkar tagwaye
Ina dake a so na zarce hawaye
Rabo na bai wuce ni tunda ina raye
An daura aure na dake shi nafi dauki
Ko anyi gasa, ni zan zama ta daya
Babu wasa, kuma babu murdiya
Mai ya kunsa? Wasa ne da dariya
Zo ka kwaso, soyayya
Gasar so da za'a sanya mu zamu lasa
Da murna mu dauki kambu muje muyi biki
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Ki sanya a ranki arashi sai ya faru
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Soyayya ke na baiwa dukkan kaina
Hakika babu laulayi kin zauna
Yanmata karda ma ku rabo guna
Ba sauran gurin da zana baku ku zauna
A raina ke kadai nasa kin kayi kwance
Ki huta babu wanda zai zo sashin ki
A neman lafiya ake allura
Matso nan sahibi inyi maka hira
A gefen farin wata za kaga zahra
Mai neman wasan wuta jeka makera
Soyayya koh ga gidan ta nan dan saurara
Gwanaye mun zamo ba mai ce mana baki
Nayi na'am dake a so zo zabi na
Kina na nan ta ko ina cikin labari na
Zan nuna ki babu fargaba gun dangi na
Su sa albarka a kan mu shine burina
Diya ta gun ki zata ce miki "Ummi na"
Da aure zamu haihu in bada sadaki
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Na bayyana komai dake a raina
Labarin Gizo-Koki ka ji kauna
Cikin rai nayi ma guri ka zauna
Kana sani farin ciki da murna
Nima zanyi iya kacin iyawa ta kauna
Na saka maka yanda kayi min ba baki
Nayi shiga duba kice mini "Dan gaye"
Ke na rika karda kiyi mini tawaye
Munyi kama mun zam tamkar tagwaye
Ina dake a so na zarce hawaye
Rabo na bai wuce ni tunda ina raye
An daura aure na dake shi nafi dauki
Ko anyi gasa, ni zan zama ta daya
Babu wasa, kuma babu murdiya
Mai ya kunsa? Wasa ne da dariya
Zo ka kwaso, soyayya
Gasar so da za'a sanya mu zamu lasa
Da murna mu dauki kambu muje muyi biki
A zauna wataran a saba tilas ne
Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
Credits
Writer(s): Steven Christopher Metcalfe
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.