Arashi
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra-Zahra-Zahra
Kece tauraruwa Zahra (Zahra)
Kyakkyawa, kina da kyau na sura (sura)
Cikin ruwa ni na tsinci allura (allura)
Da zanga kamar ki da zana kara (kara)
Na zam mai sa'a, nayi fara'a, na zama zabin ki
Diya da dabi'ar kyau ga da'a nine angon ki
Zahra-Zahra-Zahra
Kaine likitan zuciya dake duba ta
Mai jinyar ta a sa'ilin ta kamu da cuta
Yau ta warke ba abinda ke damun ta
Ka canza mata yanayin ta ka sabunta
Na dau alkawar zuciyar ka zana faranta
Abinda kayi min kudi basa iya biyan ta
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra
Ta yaya zan iya fassara kalmar so da baki
Koko inyi misalin yanda ake ji a jiki
Ido baya iya gani
So kan iya saka tunani
Mai kyawu koko muni
Nidai in kun kalle ni
Alamu sun nuna ina jin shauki
Ina tare da Zahra babu jin raki
Zahra-Zahra-Zahra
Ajiyar so daka min ban rike wasa ba
Ko dillali yazo bazai mini wayau ba
Harda aku bazai bige ni da zance ba
Duk su taho su tadda kai ban ji tsoro ba
Ka zama ginshi ki
A ido ko haki
Nayo farmaki in cafke masoyi
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra
Zahra-Zahra-Zahra
Kece tauraruwa Zahra (Zahra)
Kyakkyawa, kina da kyau na sura (sura)
Cikin ruwa ni na tsinci allura (allura)
Da zanga kamar ki da zana kara (kara)
Na zam mai sa'a, nayi fara'a, na zama zabin ki
Diya da dabi'ar kyau ga da'a nine angon ki
Zahra-Zahra-Zahra
Kaine likitan zuciya dake duba ta
Mai jinyar ta a sa'ilin ta kamu da cuta
Yau ta warke ba abinda ke damun ta
Ka canza mata yanayin ta ka sabunta
Na dau alkawar zuciyar ka zana faranta
Abinda kayi min kudi basa iya biyan ta
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra
Ta yaya zan iya fassara kalmar so da baki
Koko inyi misalin yanda ake ji a jiki
Ido baya iya gani
So kan iya saka tunani
Mai kyawu koko muni
Nidai in kun kalle ni
Alamu sun nuna ina jin shauki
Ina tare da Zahra babu jin raki
Zahra-Zahra-Zahra
Ajiyar so daka min ban rike wasa ba
Ko dillali yazo bazai mini wayau ba
Harda aku bazai bige ni da zance ba
Duk su taho su tadda kai ban ji tsoro ba
Ka zama ginshi ki
A ido ko haki
Nayo farmaki in cafke masoyi
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra-Zahra-Zahra
Zahra
Credits
Writer(s): Steven Christopher Metcalfe
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.