Mata

Allah sarki mata
Mata abin tausayine, abin a taysaya masu ne
Su suka haifemu, muka kai matsayin da muke a yanzu
Mata iyayenmune
Umar M Sharerf ke wannan

Mata
Mata
Mata
Mata

Wannan waka duka takuce (mata)
Cancanta tasa Umar nace (mata)
Yara manya kowa yace (mata)
A cikin wakar babu cecekuce (mata)
A cikin kune na nasamu mahaifiya (mata)
Kafin ta haifemu tasha wuya (mata)
Wayyo Umar na tausaya (mata)
Wayyo, wayyo mama (mata)
Wayyo, wayyo mama (mata)
Wayyo ni, na tausayawa (mata)

Mata, mata

Wata tara nayo a cikin uwa (mata)
Amma bata nuna damuwa (mata)
Ga rashin lafiya wayyo uwa (mata)
Har ta haifeni kunji 'yan uwa (mata)
Nayi kuka, taban ruwa (mata)
Banida lafiya tayi damuwa (mata)
Cikin dare in hanata rintsawa (mata)
Sai nayi barci, ta kwantawa (mata)
Nidai Umar bani raina ku (mata)
Wallahi ki bazani rainaba (mata)

Sarki Allah shi zaya biyaku (mata)
Wayyo, wayyo wayyo (mata)
Wayyo, na tausayama (mata)
Ahhh (mata)
Mmm (mata)
Mata
Mata
Mata
Mata
Mata
Mata

Komai nake so tana bani (mata)
Nayi kuka ta goyani (mata)
Nayi datti, ta wankeni (mata)
Ba tabari kowa ya tabani (mata)
Har na girma yau ku dubeni (mata)
Ga tambaya, waya gyarani (mata)
Ina mazaje nayi maku nuni (mata)
Mu kyautatasu kar muyo raini (mata)
Mu faranta masu rai ikhwani (mata)

Wayyo, ummata (mata)
Wayyo, yayata (mata)
Wayyo, kanwata (mata)
Wayyo, matata (mata)
Mata
Mata



Credits
Writer(s): Trabye
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link