Hadiza

Kai mata!
A rike darajar aure da kyau
A bar hushi da ikon Allah
Dan ikon Allah ya wuce hushi
Lale Hadiza lale lale
Hadiza yan malamai
Kun ga Hadiza ta burge ni
Ina cikin yawo na, na ga Hadiza ta burge ni
Yara suna kiranta amare mata suna kiranta amare
Ni ina cikin yawo

Na ga Hadiza ta burge ni
Na aure diya ta amare
Zama da kishiya tilas ne ba dan uwar gida na so ba
Zama da kishiya tilas ne ba dan uwar gida na so ba
Lale Hadiza lale lale
Hadiza yan malamai
Kun ga Hadiza ta burge ni
Ko wa taba Rakumi shi ga hauka Jaki bai kula da bugu ba
Ko wa taba Rakumi shi ga hauka Jaki bai kula da bugu ba
Lale Hadiza lale lale

Hadiza yan malamai
Kun ga Hadiza ta burge ni
Yara suna kiranta amare mata suna kiranta amare
Zama da kishiya tilas ne ba dan uwar gida na so ba
Ko wa taba Rakumi shi ga hauka Jaki bai kula da bugu ba

Gyara gida Hadiza
Duk naki ne
Gyara wuri Hadiza
Duk naki ne
Gyara mujinki Hadiza
Duk naki ne
Toh ladabi biyayya
Duk naki ne
Ba ni ruwa Hadiza

Sai ta durkusa
Ba ni hura Hadiza
Sai ta durkusa
Ba ni tuwo Hadiza
Sai ta durkusa
Ruwan wanka Hadiza
Sai ta durkusa

Gyara gida Hadiza
Duk naki ne
Gyara wuri Hadiza
Duk naki ne
Gyara mujinki Hadiza
Duk naki ne
Toh ladabi biyayya
Duk naki ne
Ba ni ruwa Hadiza
Sai ta durkusa
Ba ni hura Hadiza

Sai ta durkusa
Ba ni tuwo Hadiza
Sai ta durkusa
Ruwan wanka Hadiza
Sai ta durkusa

Credits
Writer(s): Saadou Bori
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link