Adan Gari
Eh na rike alkawarinki ban nufin na cuce ki ba
Adon gari kinka sa kudi sunka saki canja ra'ayi
Na rike alkawarinka ban nufin na cuce ka ba
A zuciya ba sauyi nidakai nake ta alfahari
Adon gari 'yan mata ga soyayya ta karba ki nazari
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Eh ban zata haka kike ba
Banyi zaton zaki mini ba
Soyayyar ki nasa kan gaba
Gashi kin sani fargaba
Allah ke bada arziki kuma nima ban hidda ransa ba
Na rike alkawarinki ke ko naga kin canza ra'ayi

Eh kasani a zuciya ta bazana so wani kamarka ba
Duk soyayyar da wani zai nuna man bazai kai ya naka ba
Kudi kokwa wani abin duniya bazai sa naki ba
Alkawarin mu na nida kai amanar ka bazana cita ba
Na rike alkawarinki ban nufin na cuce ki ba
Adon gari kinka sa kudi suka canza ra'ayi
Soyayya ta shigen zuci bansan ya zan fiddo ta ba
Idan kika 'kini ya zanyi da rai ina zan sanya gaba
Karshenta zani zauce bansan a ina za'a kamoni ba
Ya kamata ki nazari karkice bazaki soni ba

Gaskiyar dake cikina gareka bazan 'boye ba
Zuciya ga wanda take so tin fari dashi ta saba
Hakuri kayi mata kan soyayyar ka bata saba ba
Gaskiya nake ta fada ma
Bawai nayi cin fuska ba

Eh tafiya ba mutuwa ba bansan a ina kika ajeni ba
Kayi hakuri kaga masoyi miyasa bazaka yafeni ba
Inda ban dawo ba kenan aure dake bazamu yishi ba
Ya kake wannan batu uzuri baza kamini ba

Eh soyayyar dana miko gareki zana so ki karba
Da zaki amince danasani sam bazaki yo ba
Soyayya dakai a gaskiya sam bazan iya ba
Zana kara baka hakuri, Allah yabaka wata a gaba ah ha ha

Credits
Writer(s): Ruben Blades
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.