Kolo
Umm 'kolo kashiga raina
In fitar dakai, bazana iya ba
Eh ni 'kolo, me naiwa mutane?
Sun wahalar dani laifi wanda banba
Bazan yafe ba
Ahankali so yake shiga cikin rai ba dama
Inya samu kula sai kaga kullun yana ta girma
Labarin da nakeji ni yau gashi gareni nima
Yai mani bazata, so yashiga raina
Yazanyi dakaina
'Kolo, me naiwa mutane?
In fitar dakai, bazana iya ba
Ni bansan farin wannan lamari ba 'yan uwa na
Banji ba ban gani ba an 'dauran laifi akaina
Kan zance na banza gashi za'a 'bata mani suna
Soyayya da ban taba yi ba ya zanyi da raina
'Kolo kashiga raina
Sun wahalar dani laifi wanda banba
Bazan yafe ba
Nanyarda a zuciya ta kai na aje kazama masoyi
Jin halayyar ka su suka sani nazam banda nauyi
Komai za'a min bazana barka ba kazamto min majanyi
Na rikeka, bazana sake ba, kashiga raina
'Kolo, me naiwa mutane?
Sun wahalar dani laifi wanda banba
Bazan yafe ba
Umm 'kolo kashiga raina
In fitar dakai, bazana iya ba
Ni bansan da soyayyar wata 'diya ba a rayuwa ta
Gashi naji a yanzu sanadiyar haka 'kolo na wahalta
Ba soyayya a raina burina kullun in karanta
Karatu nasa a gabana, yazanyi dakaina
Eh komai ka gani na Allah ne 'dan Adam baiyi ga kowa
Soyayyar ka shine nasa araina babu kowa
Wannan hali da kashiga sanadina afuwa kayowa
Ni nasani bakasan inayi ba, so yashiga raina
'Kolo, me naiwa mutane?
In fitar dakai, bazana iya ba
'Kaddara na yarda da ita a rayuwa ta hakika
Sharri kokwa alkairi watarana za'a min barka
Komai Ilahu ya tsaraman naji na 'dauka
Da nasani bazan tabayi ba, godiya

Credits
Writer(s): Peter Okoye, Paul Okoye
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.