Freestyle (feat. Hapheex)

Aw records!
Hapheex
No wasting time men
Continue
Hapheex!

Gaskiya da gaskiya
Ana ruwa da walkiya
Zuban flaws kamar ruwa
Ai yanxu ba ai gori ma
Nine sarki nine zaki
Bana raki
Yan mata gasunan a daki
Ga fili ga mai Doki
Na Basu flaws suna mamaki
Nine yaro Dan Zaki
Ki bini a sannu muje daki
Nine agogo sarkin aiki
Nine ki gudu sa gudu
Ni ke sa rappers su sa guda
Inajin barci ya gudu
Nima daganan zan gudu
Yeah!
Na nanata
Nine hafeez ga fadata
Za'a fafata
Yan mata full cike da fadata
Kamata
Karyata
Yagata
Yan mata
Matata
Hip hop matata
Yar gata
Na katata a motata
Ko a makaranta
Mamata namin fata
Weehooo!
Me I'm the boss of hip hop
Me I'm the best of hip hop
Call me the king of hip hop
Dan kunsan bana give up
Am say bana give up
You say bana give up
Ok ok ok!
Baka give up?
To shikenan baba dan dan qara bamu musha mana
Tunda kace baka give up
Muci Continue kawai mana

Ku bani mic in fara
In Baku flaws in kara
Yes hapheex dan mama
Ai sun dade da sara ma
I'm no like wahala
Wahala sai dan wahala
Inna shigo dole ku wala
Yan mata kumun rawan gala
Sarkin yashigo saiku fara
My own is new designer
Baby ban insha mana
Eh mana
Eh mana
Ke mana
Xo mana
Hapheez ne mana
Eh mana
Yan mata zo mana
Sarkin hip hop ne ni mana
Young nigga hear me
Everybody follow me
Don't forget me
Yes first born yaran fari
To bana shan sigari
Tambayi shagari
Nace hafeez hakan yayi
Yan mata na layi
In basu flaws mai tsari
To kuxo da sauri-sauri
Chicks kuxo da sauri-sauri
Zan baku flaws mai kauri-kauri
Nasa haters bori-bori
Nawa yafi fari-fari
Yanxu ba ai mana gori
Yanzun yanzun ba ai mana

Abbanwaly!



Credits
Writer(s): Abbanwaly
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link