Siriri (feat. Jigsaw)

Dj Ab ne
I got Jigsaw on this

Ni siriri ne but na fi wani katon
Ban siyan abu dai dai sai dai a carton
Drop atomic bass kamar John Dalton
Na gama da planet earth, I am headed to Saturn

Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni (yeah)

In ka zo neman kulu nanne masaka (toh)
Horror, chainsaw masaka (haa, rrah)
Siriri kamar sanda (ahh)
Na kama musu babes kamar dan sanda

Karda ganni dan siriri ka barni yanda ka ganni
Boss sai ka cika takaddu kafin ka ganni
Indai akwai mata gidanku dole ma ka sanni
Untouchable ka barni yanda ganni

This rappers copy cat, so suke suyi kamar ni
Exceptional rapper duk Arewa ba kamar ni
The only rapper in the house, wallahi banda kanni
Na cigaba yanzun bani inda ka ganni

If your girl study rap from a to z
Then shoddy would go for a b when she see my d
Zan sa ma hannu kamar tuwo da miyan yauki
Dan babu wanni abin da yakai cin tuwo sauki

Ni bala'i ne (wanne?) Guguwa
Na dauke hankalin yaro babba har tsohuwa (toh)
Siriri haka Allah ya yi ni
Abin zanyi sharp-sharp, wani katon sai ya yini (woah)

Ni siriri ne but na fi wani katon
Ban siyan abu dai dai sai dai a carton
Drop atomic bass kamar John Dalton
Na gama da planet earth am headed to saturn

Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni

I'm going in kamar USB
Skinny na ke fast track, I'm the coolest g
Faro ta zo shiga agogo kallan madara
Stops the roll, zan yi karara

Mr puzzle, siriri da muscle
Check at me da AP aka da double trouble
Fast like Sunday, go my bro chup nuckle
An daina yayen kanti, yau irin mu ake santi

Wallahi karyan zagif domin komin girman kato
Ina sa a hukuntashi kamar carpet yayi datti
Wai Jiggy yayi shiru, hawa kan hip hop nauyi
Na yi barcin karya, hahaha Alla sarki

Siriri, babban mutum
Ba sirya ne ma kama na saboda hawa din
Naturally, equip wansu sai sunsha power drink
I'm too slim I couldn't get hit by a car

Slim lion, some even call me score yeah
Own that spur, sprout lite
Ai maza, basua taba broke nigga
Sai dai kudin su ya kare, Jiggy!

Ni siriri ne but na fi wani katon
Ban siyan abu dai dai sai dai a carton
Drop atomic bass kamar John Dalton
Na gama da planet earth am headed to Saturn

Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni
Ka barni yanda ka ganni

Zage jikina kaji jiki, zage jikina kaji jiki



Credits
Writer(s): Haruna Abdullahi, Mujtaba Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link