Tambola

Bani kidi kai kashipu amjad
Bani kidin rawa ta tambola
In kana a sahu na baya sai imbola
Bari girgiza kunkuminka saika rola
Kowa yasha kidi kudinsa ya bayar yaji dadi
Salon takun rawar kafafu ne
Ai wani rangaji a karkada kugu
A canja kafar dama tai gun hagu
Dan wanga salon kida na tambola ne aji dadi
Girgiza kamfaninki yar yarinya
Kisa warkinki cas da cas bisa cinya
Kisau jigida ki rausaya kiyi zarya

Ki taka rawar kidi na tambola
kiji dadi

Girgiza kamfani, kamfani, Kamfani
Ayi wani rangaji rangaji rangaji

Ayi wani cif da cif cas da cas
Ayyo rawa

Kai kowa yace bai son muyi dariya
Kai janni da janni ja abakin dinya
Kuma naja lange na sauke tagiya
Na ture shimfidar da ankayi dan mai tabarya
Ya Allah arziki tsiya taji haushi
Mai mini hassada sai naci kashi
Nasha wata jar miya hadinga na kamshi
Na juya rawar kida na tambola naji dadi
Ita duniya rawar yan mata haka yau a gareka gobe sai ga waninka
Har wani ya zaka ya fita yatai daka
Ya more arzikinai kuma yaji dadi
Girgiza kamfani kamfani, kamfani
Ayi wani rangaji rangaji rangaji

Ayi wani cif da cif cas da cas
Ayyo rawa



Credits
Writer(s): Abdallah Muhammad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link