Ganga Da Garaya

Morell
Eh-eh-eh
Ehhhh
Ihuuuu
Eh-eh-eh
Nagode
Gnaga-da-garaya malam muje

Taho ku kalla
Bana an kam kusa da ganga
Ku taho ku ga taruwar matasa
Soyayya al'amarin kauna
Wannan karon manta da damuwa
Shagali tare da yan uwa
Celebration ai shi ke faruwa
Girma tazo da karuwa

Ayaa-ayaa
Nagode
Zo mata girgiza
Taho da baya karkada
Ina amfanin jigida
In babu kudi da dama a ya-yafa

Taho da baya zo kuda
Taka muje
Taho da baya zo kusa
Taka muje
Ayaa-yaaa
Nagode

Ihuuuu
Kai

Ganga da garaya
Taushe da masa
Sarki da fadah
Arewa da gata
Garkin mata
Shata da waka ehh

Ku maida kanku mutane
Girgiza mu gode
Ku maida kanku mutane
Wani yabo shawa che

Zo mata girgiza
Taho da baya karkada
Ina amfanin jigida
In babu kudi da dama a ya-yafa
Taho da baya zo kuda
Taka muje
Taho da baya zo kusa
Taka muje
Ayaa-yaaa

Toh!
Wanda yasan wannan wakar
Sai ya bimu muyi
Mu je
Na'amm, ok

Fati, Fatima, Fatomi
Ni da na nuna ina sonki
Se kika nemi ki zage ni
Ashe ubanki ba dugu ne
Bai iya dinkin laya bah
Sai dai sarar fatochi

Yaje satar bozola
Kadangaru suka koro shi
Dodon ya bige shege
Sai a mangala aka tsinto shi
Daga dan birni daga dan kauya
Daga dan birni daga dan kauya

Na hada na tura
Gajeran wandon babanki
Bari daya neh, hitila bari
Ahhhhh
Nagode
Nagode

Girgiza taho baya zo kusa
Girgiza taho baya zo kusa



Credits
Writer(s): Musa Shaffa Akilah
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link