Mac D (feat. Sagy)

Asa mana Mac D, (Mac D)
Munzo cin Mac D
(Mai nama)
Asa mana Mac D, eh
Munzo cin Mac D
(Mai nama)
Asa mana Mac D, eh
Munzo cin Mac D
(Mai nama)
Asa mana Mac D, eh
Munzo cin Mac D
(Mai nama)

Asa mana shi
Inma da nama kasa
Yanda cikina yayi zafi kama garwashi
Kaban Mac D dinnan kawai in farmashi
Toh samun Mac D na bita da fanta
Ga wata tazo fa babu jakanta



Credits
Writer(s): Abdullahi Abba, Haruna Abdullahi, Suleiman Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link