Shagali (feat. Ali Jita)

Fresh emir emir
Aku mai bakin magana
Kuce a nemo su ali
Yazzaiii
Beat amjad record

Kusha sha'anin ku
Yan mata kusha sha'ani kodan wata rana
Bani kidi kasheepun kida
Ina gizo yake, ke koki ina gizo yake koya buya
Shagali, shagali, shagali, shagalii duniya rawar yan mata
Ina gizo yake
Kusha sha'anin ku
Yan mata kusha sha'ani kodan wata rana

Ai ku mata mutanen mune
Komai muna yinshi domin kune
Mu nemi kudi muyi gida mu siyi mota in munyi wanka zamu gunku ne
Rokona Allah bani in baku
Dan dade sanin in bamu baku
Ai dole in gaishe ku
Ai dole mu kaunace ku
Kusha shagalin ku
Nace kusha sha'anin ku kawai yan mata
Eh mu naku ne
Kuma kuma namu ne
Shaglin ku namu ne
Kuma naku namu ne
Mu daku mun zamo daya
Mu kira junan mu tsintsiya
Daya bai rayuwa ba daya
In kun kiramu bikin ku
Mu ko saimu sakaku rawa yan mata
Burin mu mu ganku
Kuna fara'a da nishadantuwa
Ku zama mune naku
Muma kune namu kuzo yan mata

Ina gizo yake, ke koki ina gizo yake koya buya
Ina gizo yake, ke koki ina gizo yake koya buya
Kusha sha'anin ku
Yan mata kusha sha'ani kodan wata rana

Kuna bukatar shagali
Kuce a nemo muku ni
In gidan ku za'ayi sha'ani
Kuce a nemo su ali
Mu ragargaji sauti
Kuko karku gaza da rawa yan mata
Ku taka rawa muje
Ku juya kafa muje
Karku tsaya waje
Kuzo mu rabarbashe
Munzo taya hira
Munga kyawawa manufata

Kusha sha'anin ku
Yan mata kusha sha'ani kodan wata rana
Kuzo mu rakarkashe
Mu dagargaji sauti
Karku tsaya waje
Ina gizo yake, ke koki ina gizo yake koya buya

Yan mata ina kuka buya
Ga kidan gurmi da garaya
Ku fito ku girgiza baya
Shagali karku ji kunya
Yan mata ina kuke ne
Haka zo mu tafi yan mata

Ina gizo yake, ke koki ina gizo yake koya buya
Ina gizo yake, ke koki ina gizo yake koya buya
Shagali, shagali, shagali, shagalii duniya rawar yan mata

Midget Mix



Credits
Writer(s): Adam Emir
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link