No Talk(freestyle)

Yeah
Arewa
Rap dina ke sa su su taka
Yaro bai sa san wuta bai sai ya taka
This is no talk freestyle eh mana
Autan arewa what you gonna do no talk
Musa Africa maza

Allah ne ya bani ba mutum bane ya bani
Ina da fans kuma in babu su bani
Ina da mota kuma bani bada dani
Taho a hankali yaro ka sha bayani
They wanna do like me
Kuma they don't know me
My baby zo gani
Dafa man indomie
Kai bana san raini what you gonna do no talk
I'm bolling you are boiling kamar darma na tafasa

Na taho da zuga na yan adawa sai ku matsa
Ina rapping suna kuka kamar sun chi albasa
Niggas sun taru duka nake da guduma
Babu ruwana da yan adawa
Lokaci na ne dolle in dama
Dan karamin ka sai masifa
Bana bacci sai saman katifa
Mi ke gare ka? Ni nafi ka
Flows dina mai sa rappers su samu ciwon suger tara gani nan zuwa
Duk wanda ya taba ni za a sa mai guduma domin kudi ke magana

Kai! Zo mana mu jone ka na nuna kai bako ne kaganni ka wani boye
Koda kai na bullo ka dinga nuna ka kone
Kawunan su duk konko ne, maza
You are ready now
This is no talk freestyle eh mana

Zan maka eh yane
Zan make eh yane
Zan maka eh yane
Zan maka eh yane
Zan maka eh yane
Zan maka eh yane
Zan maku eh yane
Arewa zan maku eh yane
We are ready know
What you gonna do no talk



Credits
Writer(s): Musa Africa
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link