Soyayya (Maryam & Kassim)

Sboy Ne
Eh manaa

Soyayya ruwan zuma ne
Qiyayya ruwan guba ne
Soyayya ruwan zuma ne idan kinsha kiba masoyi
Qiyayya ruwan guba ne karki sha shima kar ya sha
Love is good, love is nice, love is sweet o
Love is good, love is nice, love is sweet o
Da dadiiii
Aure da dadi

Maryam kamar wasa kuka fara soyayya
Kamar wasa auren an daura
Kamar wasa gidan kin zauna
Kuma kamar wasa areef yazo
Time is flying kin gani
Soyayyar ku da kyan gani
Keda mijinki kuna gani
Allah yasa muku kwarjini
Burge kowa kuke kuma tintini

What the lord has joined together
There is no man that can put asunder

Soyayya ruwan zuma ne
Qiyayya ruwan guba ne
Soyayya ruwan zuma ne idan kinsha kiba masoyi
Qiyayya ruwan guba ne karki sha shima kar ya sha
Love is good, love is nice, love is sweet o
Love is good, love is nice, love is sweet o
Da dadiiii
Aure da dadi

Daddy kassim gani gareka
Ara mun kunnan ka
Magana zan garekaaa
Hakuri da juna shi ya rike auran ku
Mutun ta juna shiya rike auranku
Kula da juna shine ginshikin auranku
Ci gaba da haka shine zai cika burinku

Time is flying kin gani
Soyayyar ku da kyan gani
Kaida matar ka kuna gani
Allah yasa muku kwarjini
Burge kowa kuke kuma tintini

What the lord has joined together
There is no man that can put asunder

Soyayya ruwan zuma ne
Qiyayya ruwan guba ne
Soyayya ruwan zuma ne idan kinsha kiba masoyi
Qiyayya ruwan guba ne karki sha shima kar ya sha
Love is good, love is nice, love is sweet o
Love is good, love is nice, love is sweet o
Da dadiiii
Aure da dadi

Allah ga maryam
Mata ga kassim
Uwa ga areef
Ka cika musu burinsu
Tsole idon makiya
Qaresu da lafiya
Arziki like maliya
Allah Ameen

Sboy Neee
Eh Manaa

Credits
Writer(s): Abba Saad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link