Zuciya Ta
Hello
Ba dan ba dole ba
Da ba suaran yadda zan
Taya zan nisanta zuciyata dake?
(Nima haka)
Domin kin zam jinin jiki
Kin dau kama dani
Zaman lafiyar jiki
Kam sai dake
Na yarda da bata tankwaru
Komai riko
Ba mai karyar da zuciya
Nasan cewa akan shiga wata duniya
In so ya kama jijiya
Da dai na rasaki dab dani
Masoyiya
Har kwara zama a rijiya
Sai bayan na taho kamar
In sa hanu a ka
In sukui da kai ince
Wayyo niya
Kinsa mini so a zuci
Tun karamin haki
Yau yayai girman da bai fadu
Da ki amince dani
Na zam miki ginshiki
In har kin so ki shingidu
Bani zuma karki fara bani madaciya
Ko kin ban bata kwan-kwadu
Ki nai mini kyau a fuska
Ko ba kwalliya
Sai inji kamar ince dake, zinariya
Kin rushe bakin ciki a zuciya
Sanan gare kin cinye kowani lokaci
Kin sani farin ciki da dariya
Kece a ambatona
Ko wani furci
Duk bacin ran da zakiyi
Nazo mu zauna
Shine ke sani firgici
Komai zan samu mallaki
Ai bayi kai ke
Kece daya wace zan kira
Da sarauniya
Ni ne ke sanki dan tani
Komai ki barshi
Ba dan matsayin gidan ku ba
Nine ke san zama dake
Dan martabarki
Bawai dan dukiyar ki ba
Koda a cikin dubu dari
In har akwai ki
Bazan gaza binciko ki ba
Nasan ki da kyau da kwalliya
Da tsayi da sura
Duban bazasu kai ba
Masoyiya
Ba dan ba dole ba
Da ba suaran yadda zan
Taya zan nisanta zuciyata dake?
(Nima haka)
Domin kin zam jinin jiki
Kin dau kama dani
Zaman lafiyar jiki
Kam sai dake
Na yarda da bata tankwaru
Komai riko
Ba mai karyar da zuciya
Nasan cewa akan shiga wata duniya
In so ya kama jijiya
Da dai na rasaki dab dani
Masoyiya
Har kwara zama a rijiya
Sai bayan na taho kamar
In sa hanu a ka
In sukui da kai ince
Wayyo niya
Kinsa mini so a zuci
Tun karamin haki
Yau yayai girman da bai fadu
Da ki amince dani
Na zam miki ginshiki
In har kin so ki shingidu
Bani zuma karki fara bani madaciya
Ko kin ban bata kwan-kwadu
Ki nai mini kyau a fuska
Ko ba kwalliya
Sai inji kamar ince dake, zinariya
Kin rushe bakin ciki a zuciya
Sanan gare kin cinye kowani lokaci
Kin sani farin ciki da dariya
Kece a ambatona
Ko wani furci
Duk bacin ran da zakiyi
Nazo mu zauna
Shine ke sani firgici
Komai zan samu mallaki
Ai bayi kai ke
Kece daya wace zan kira
Da sarauniya
Ni ne ke sanki dan tani
Komai ki barshi
Ba dan matsayin gidan ku ba
Nine ke san zama dake
Dan martabarki
Bawai dan dukiyar ki ba
Koda a cikin dubu dari
In har akwai ki
Bazan gaza binciko ki ba
Nasan ki da kyau da kwalliya
Da tsayi da sura
Duban bazasu kai ba
Masoyiya
Credits
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.