Kilu Taja Bau

Bani tambura Isah Gombe

Yau ga kilu tana jan bau, basu gani ba
Sannu, sannu bata hana zuwa gida ba, hayya

Nace sannu, sannu bata hana zuwa gida ba
A yau ga kilu tana jan bau, basu gani ba, sama

Ni ban shuru ba
Bance, "Ufan ba"
Bansan abinda zance da maki gani ba
Ba dan makiya na gaske da gaskiya ba
Bansan abinda zai sani cikin fishi ba

Dama kubar ni
In fada kuji ni
Jikina bazai ji tsoro na bugun maza ba

Sun dade suna bugan kofa ban fito ba
Sun dade suna indan nai bazai yi kyau ba
Sun fadan in nayi bazan kare da kyau ba
Sun fadan bazan yi taku ba dingishi ba
Sun manta rabbi ne keyi ba mutum ba
Allah shi ya iya mini ba ni nake ba

Da idonku ku bude da gaske a ranar gani na
Masoya kune sillar yin murmushina
Ado Isa na Gwanja, Dawaiya mai gidana
In kunyi tanke-tanke zance muku "ba ruwana"

Salisu Yaro nawa
Daddy ne fa nawa
Dan mama Danko bai tsole idon gani ba

Kai yau ana bikinki yar Moya
Gani nazo-oo-oo-oo

Sama kai
A'a sama

Sama ai kasa
Sama ai kasa
Sama ai kasa mata, haka
To fah, kai
To fah, aha
Sama kai

Ke kaza da tone-tone
Karki tona abinda zai kashe ki
Iya an saba leke-leke
Karki leko waje ga mijinki
Tatara duka komatsanki
Koma gida bani na fadi ba, haya-haya, sama

Ban rike gaskiya ba
Ban aikin kwarai ba
Bansan martanin da zan mai dawa gida ba

Na rike gaskiya ta
Nai aikin fahimta
Ba zana sosa keya ranan addu'a ba

Na gaya muku gidana
Akwai mai jira na
Bazana cimma buri inba daku ba, hayya

Mai bani kara yi mini dan inji dadi
Kai ne ka bani muryar danake ta kaudi
Sanan ka bani harshe dan nai nishadi
Waka tazama jari agaran mabudi
Albarkacin Muhammadu babban badadi
Komai ka mini na Gwanja bazan fishi ba

A'a sama
Sama ai kasa
Sama ai kasa
Sama ai kasa mata, haka
To fah, kai
To fa, aha



Credits
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link