Kamar Wuya
Eh, akwai wuya (akwai wuya)
Marmaso yana (wayyo)
Kullum ina tare da ku
Ku sanni ban raina kauna ba
(Akwai wuya)
Ni baza na bar masoya ba
Domin kuna yin min rana
Zana biku, in za ku je da ni ko baza mu dawo ba
Abil Zero, matso kusa ka ban salan kidan dagi
Mu ce da masoya, "Mai san ruwa ya je gulbi"
Na nan kusa, su ce da na nesa, "Gwanja ma na bi"
Allah ya dai jamani rai ku, in gan ku ba da cuta ba
Wayyo
Wayyo ni, wayyo ni
Wayyo ni duniya, dadi
Ganin iya yanda na ganki kina da dan karan fadi
Wasu su gan ni, wasu ko sai dai su san ina kaudi
Wani gun, ba ma ni ba sakon ma da nai bazai je ba (wayyo)
Kai, na tauna kwaya biyu
Na karya matarba taura
Allah kadai ke da hani zakara ya dai na yin chara
Ku ce, "Su turo zaki, mun ci kwal uban kura"
Tin da na san halin ta, ba za ta daina tsoro ba, eya
Abin nufin zancan nan, ku kadai na ke kishi
Kama kuke min da turarikan da ke kamshi
Ko me kukayi min, wallahi ba na jin haushi
Ko me na Gwanja zai zama baza ya bar masoya ba, wayyo
Ni, baza na bar masoya ba

Credits
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.