Yan Mata
Sun ji kujera, sun fito, sun chashe rawa
Kun yi a sha rawa, rawa, sun kuma yin rawa
Ni a game na kalle sabon takun rawa
Kar ku sakaita ba ce ku tsaya ba mata, kai
Ai wannan gidan da yan mata nan nake
Kuraya matse gedan autan pipige
Ashe, mata in ba rawan ba shin aikin me kuke
Rawan kutuntube na karanta ke,kai
Da kun ji ana kidin, kirari sai ma dahuwa
Ku masa in barku, mai karya in jiwa
Ku fito na gan ku mata dan kin yawa
Taushi ka bi da uba ba ko kawa
In ba ku ba gida ko na uban su wa
Sai gida ya gyare in ku dadai hi wa
Ku ne uwar kudin mu, ku yi ri ba mai yawa
Idan na ki niyi zama ki riga ki yi dake
Akan tanadi auduga befor ran saka
Akan ja ja martan befor kai da mota
Akan kai a jihar iri befor nan shigon ka
Akan girgiza mai duma da karan jerika
Toh fa mata in za ku juye kayan karka
To ni zan iya kai dare ina yin waka
In mai da muku murtanani wa yaya ku huta
In nushe su hajiya da rana mota
Ahaye-ye-ye-ye
Na fin shi gan rawa, rawa, mata su yi rawa
Na fin kirin rawa, rawa, ranka min kawa
Na gan suna rawa,rawa, komaina rawa
Duk wata mai rawa, rawa, za ta yi karuwa
Mata kuyi rawa ta bar ganin ido
Dan sarke kafa cikin ruwa aikin bado
Dan sini na masin bai kait sinin ido
Yaji da mai kawa ragaya a cikin kwado
Kar ko wahalar dakan ku, ku yi daidai gwargwado
Ku kiyaye da mai cikana dana da na do
Mata Ado na Gwanja ta kai muku
Kunja da hanu, anja an bar maku
Fatan da na yi, Allah ya taya maku
Ku yi lafiya rawa ba takon kaya
Kun yi a sha rawa, rawa, sun kuma yin rawa
Ni a game na kalle sabon takun rawa
Kar ku sakaita ba ce ku tsaya ba mata, kai
Ai wannan gidan da yan mata nan nake
Kuraya matse gedan autan pipige
Ashe, mata in ba rawan ba shin aikin me kuke
Rawan kutuntube na karanta ke,kai
Da kun ji ana kidin, kirari sai ma dahuwa
Ku masa in barku, mai karya in jiwa
Ku fito na gan ku mata dan kin yawa
Taushi ka bi da uba ba ko kawa
In ba ku ba gida ko na uban su wa
Sai gida ya gyare in ku dadai hi wa
Ku ne uwar kudin mu, ku yi ri ba mai yawa
Idan na ki niyi zama ki riga ki yi dake
Akan tanadi auduga befor ran saka
Akan ja ja martan befor kai da mota
Akan kai a jihar iri befor nan shigon ka
Akan girgiza mai duma da karan jerika
Toh fa mata in za ku juye kayan karka
To ni zan iya kai dare ina yin waka
In mai da muku murtanani wa yaya ku huta
In nushe su hajiya da rana mota
Ahaye-ye-ye-ye
Na fin shi gan rawa, rawa, mata su yi rawa
Na fin kirin rawa, rawa, ranka min kawa
Na gan suna rawa,rawa, komaina rawa
Duk wata mai rawa, rawa, za ta yi karuwa
Mata kuyi rawa ta bar ganin ido
Dan sarke kafa cikin ruwa aikin bado
Dan sini na masin bai kait sinin ido
Yaji da mai kawa ragaya a cikin kwado
Kar ko wahalar dakan ku, ku yi daidai gwargwado
Ku kiyaye da mai cikana dana da na do
Mata Ado na Gwanja ta kai muku
Kunja da hanu, anja an bar maku
Fatan da na yi, Allah ya taya maku
Ku yi lafiya rawa ba takon kaya
Credits
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.