Sarki (Refix)

Gyara kinka da kyau
Motsawar ka lafiya takun ka lafiya sarki
Makiyan ka fadawan ka

Ladies and gentlemen I go by the name Badman Esdee

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Yabon kai akace wai jahilci
Most of these rappers basu da hanyar cin abinci
Gudun kar ace dani bani da kirki
Har kun sani tsaki
I spit bars all the time har cikin mafarki
That's why they call me zaki
Babu abun mamaki
Growing the game up kaman na zama taki
Tsakani akwai amana
Sitting next to the throne is the queen, Amira
Sarki ne da bala'i ga mulki ga kuma naira
I am ten over ten sama nake na haye tara
Bana zaman asara
If you think this is the limit toh nigga yanzu na fara

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Abu na asali ai sam sam baya tsatsa
I'm the king in here, waye kuma Mufasa
I don't see anybody anytime na kalla kasa
Ina skyscraper level suna kasa kaman tsutsa
Mi casa, su casa
Usain Bolt in this game nasan na basu rata
If only I could make hip hop ta zam mata ta
I go bulaca bulaca when you messing on my matter
And I told myself I had a dream
That's Martin Luther King
People would show me love, when I rap or sing
The future will be bright, and I'm gonna bling
Now they call me Sarki, yes I'm king
Sarki zaki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

See them aiming at my throne
Cos I'm sitting on the throne
But I am so strong
I'm the nigga ain't no **** can dethrone
See them aiming at my throne (Sarki)
Cos I'm sitting on the throne
But I am so strong (Sarki)
I'm the nigga ain't no **** really can dethrone (Sarki)
Sarki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Taka lafiya
Sarki
Takun ka lafiya
Sarki
Gaba salamun, baya salamun
Everybody sing the name
Sarki

Sarki (Takun ka lafiya Sarki)
Sarki
Takun ka lafiya Sarki



Credits
Writer(s): Muhammed Sani
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link