Mamar Mamar

Kai
Sama
Prince production
Ayye lube
Ahaiye lube gumbar dutse
Naga gidan ga yacike yabatse
Sama
Dan wanna kidan name kayaneee
Duk wace babu sai ta koma gefe
Sama

Ai wanna kidan kidan matane
Mamar mamar
Naga kuna rawa kuna wani juyi (sama mata kai)
Wannan kidan kidan matane (mamar-mamar)
Kuji wannan kidan kidan matane
Naga mata kunyi dumur dumur kuna wani jumping (mamar-mamar)

Saina biyo ku baya zan wani baitin (mamar-mamar)
Saiku tayani inji dadin sautin (mamar-mamar)
Mata akiraku ran gida daidai ne (mamar-mamar)
In matar wani tafi matar wani (mamar-mamar)
Mata kune na bara kune na bana
Kuma kune na shekarar basasa (mamar-mamar)

Ai kowa ya gan ku yasan kune (mamar-mamar)
Sai ai tambayan rashin albarka (mamar-mamar)
Mai Diba yabari ba bayacin hankaka (mamar-mamar)
Mata banda rama gidan inri zaman gidan gauraka (mamar-mamar)
Akaina Kam naji Baku kabar suka
Kunzama alluran ruwa wanda mai rabu kandauka (mamar-mamar)

Ayi mamar-mamar-mamar-mamar yarinya (mamar-mamar)
Ayi mamar mamar yarinya (mamar-mamar)
Kunyi dumur dumur dumur matannan (mamar-mamar)
Kunyi-dumur-dumur-dumur matanna (mamar-mamar)
Kunyi-luwai-luwai-luwai matannan(mamar-mamar)
Kunyi sumul-sumul-sumul matanna (mamar-mamar)

Mata ku taka rawa irinna kwatar kayi
Mamar mamar
Ko inyi aduar Zaman Kan layi
Aye Sama Sama Ahaiye Sama Sama aye
Sama Sama Ahaiye Sama tir horibo kai aha
Topha
Aha Mata

Allah ka aiya muna fikin mu harshen nesa (mamar-mamar)
Tafiyar kasa ko da Lafiya Koba bu (mamar-mamar)
Kai shi garinda ko kuyanga babu (mamar-mamar)
Barshi da arziki a chan ko babu
(mamar-mamar)
Kai mu munsha tabara munsha yasin
(Mamar mamar)
Kuma munsha Riga kafin Allah tsine (mamar-mamar)
Allah barmu muda mata namu (mamar-mamar)

Mui ta kida rawa ta kwatar 'yanci
Kai Sama
Waya Gamo kayar da mata na taro sai ni me Kure
Hikkimar ga tsuntsu me wayo
Naga uwar bikin mu nai mini oyoyo
Na kuwa tsine uwar chiki na guga najjayo
Mata kuyi rawar kidan basa dutsen
Tama mu yaba ma me kidan mu prince gombe ma

Sama kasa aha
Sama kasa aha

Kunji kidan na gwanja wane yaro (mamar-mamar)
Ga mutumen da baima Ganga koro (mamar-mamar)
Mai Iya wake ruwa a bakin daro (mamar-mamar)
Mai Gama duniya kamar tauraro (mamar-mamar)
Wanda yakan ci babu bakin biro (mamar-mamar)
Mai waka yasanya mata juyi (mamar-mamar)
Iye Ahaiye Sama iye Ahaiye iye Ahaiye Sama iye Ahaiye
Sama horibo topha



Credits
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link