Northy by Nature
It's Shelf B on the beat
Ubangiji ya halicce ni da iko
Makamashi, kuzari, girma da rashin nuna ego
Daraja, mutunci, da rubutu mai ma'ana da muddun na rike biro
And yes, they feel my aura da muddun na shigo
A duk lokacin da dan adam ya so kaskanta ni
Mai tawali'u ya kan daukaka ni
Tsananin rayuwa ta so ta jarraba ni
Na kan sha zafi kuma hakan baya raunana ni
I'm not the type that hesitate to speak up when I need help
I take action everyday 'cause purpose never find itself
It ain't easy, I wonder if this was how my idol felt
More trophies than Dani Alves, more medals than Michael Phelps
What we play the game for, say otherwise to your lying self
Proudly present to you what these days you can hardly find in shelves
Dan baiwa haihuwar baiwa
Kafeffe tun daga saiwa
Ba ni fasawa da rai na
Don akwai haki a kai na
Baiwa haihuwar baiwa
Kafeffe tun daga saiwa
Ba ni fasawa da rai na
Don akwai haki a kai na
Lost but found in the street, of course the lord is my saviour
I'm pretty sure it's safe to say he made me Northy by nature
Fans din su sun zamo nawa
This rapture deserves a Grammy
Ku ce ma koffe yane toh?
Can't be locked down in the house
Sai dai da dalilin cewa Big Brother zai biya Laycon
Dafa abinci ba apron
Ga farin riga na kalkal, na saba ai
Dan a government day ne na zana NECO
Babban darasin da na koya a rayuwa shi ne juriya
Domin da an ce mun kafin in sanu a duniya
Sai na zuba dimbin dukiya
Gashi arziki irin ta naira bai da alaka da namu zuriyar
Tun ina zubo raps su tambaya omo! "Who be that?"
To "guy! How you hit 'em up with bars mad o, you be Pac?"
You can truly rap
So what's your dream as a rapper?
Sabi well, enter Yankee, battle Rakim, bully Nas
Eminem da Jay-Z su zo nema na bana nan su jira
Guy, who been laugh?
Dan baiwa haihuwar baiwa
Kafeffe tun daga saiwa
Ba ni fasawa da rai na
Don akwai haki a kai na
Baiwa haihuwar baiwa
Kafeffe tun daga saiwa
Ba ni fasawa da rai na
Don akwai haki a kai na
Concept

Credits
Writer(s): Bulus Luka Madaki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Other Album Tracks
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.