Allah Nawa
Ina baku salon kida kuna taka rawa
Kuna taka irin rawar kidan ya da kawaya
Ku taka sakaban da taka charbi da ruwa (ruwa)
Ahye (sama, kai!)
Matan gida kuce (Allah nawa)
Aye ina nufin (Allah nawa)
Nidai ina nufin (Allah nawa)
Kai-kai-kai-kai-kai
Shaidan kona makiya na (yee)
Shaidan kona makiya na (yee)
Shaidan kona makiya na (gaskiya ne, sama mata)
Haba
Aje sama, aje sama
Aje sama
Kai, ah!
Yadda kuke rawar kidan na burge ni
Kuyi girgiza rawar cin amfani
Kune kadai kuke faman rawni
Me yin kidan ku gwaja ne gani
Nikan yi baituka su gongoni
Da iya kidan kuke taka rawa haka
Da gudumuwarku ganga taji baituka
Tayi daduka kuke leka kobobuka
Har yau na Gwanja ban sauya salo ba
Nasaba ina fadi (Allah nawa)
Nidai ina fadi (Allah nawa)
Har kullum ina fadi (Allah nawa)
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
Ahaye mata a gaida ku dangin gaya
Na nan banda irinsu o'o mai halin karya
Ki kale mu ki bar mu kinji kurwagur maya
Domin ke daya kan fito amma mu ke da gaya
Domin nan gun babu yara sai 'ya'yan manya
Idan ta shigo ta can sauya salo muke
Nine na mata kam juya gida nake
Kowa ya gane sanyi da hazo yake
Ko safe rana ba sai da dare ba
Kai ayee Allah nawa
Ahaye Allah nawa
Iyee Allah nawa
Kai
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
It'x prince on the mix
Kuna taka irin rawar kidan ya da kawaya
Ku taka sakaban da taka charbi da ruwa (ruwa)
Ahye (sama, kai!)
Matan gida kuce (Allah nawa)
Aye ina nufin (Allah nawa)
Nidai ina nufin (Allah nawa)
Kai-kai-kai-kai-kai
Shaidan kona makiya na (yee)
Shaidan kona makiya na (yee)
Shaidan kona makiya na (gaskiya ne, sama mata)
Haba
Aje sama, aje sama
Aje sama
Kai, ah!
Yadda kuke rawar kidan na burge ni
Kuyi girgiza rawar cin amfani
Kune kadai kuke faman rawni
Me yin kidan ku gwaja ne gani
Nikan yi baituka su gongoni
Da iya kidan kuke taka rawa haka
Da gudumuwarku ganga taji baituka
Tayi daduka kuke leka kobobuka
Har yau na Gwanja ban sauya salo ba
Nasaba ina fadi (Allah nawa)
Nidai ina fadi (Allah nawa)
Har kullum ina fadi (Allah nawa)
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
Ahaye mata a gaida ku dangin gaya
Na nan banda irinsu o'o mai halin karya
Ki kale mu ki bar mu kinji kurwagur maya
Domin ke daya kan fito amma mu ke da gaya
Domin nan gun babu yara sai 'ya'yan manya
Idan ta shigo ta can sauya salo muke
Nine na mata kam juya gida nake
Kowa ya gane sanyi da hazo yake
Ko safe rana ba sai da dare ba
Kai ayee Allah nawa
Ahaye Allah nawa
Iyee Allah nawa
Kai
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
Shaidan kona makiya na
It'x prince on the mix
Credits
Writer(s): Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2024 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.