Banso Kigane Ba

Ban niyar na tankaba amma kinsani tankawa
Bamu dade da junaba amma na fara sarewa
Indai akwai karya lamarin so fa baya dorewa
Aa kinmin halinku na mata kinsani zaucewa
Kin maidani fanko soyayya tayi karewa
Ke kikacemin bawani saini
Ranki da zuciya ba dama hauni
Da dafa ina so kika rikitani
Na rufe kofar wata tasoni
Na fara doro babu kamarni
Tunda gidanakuma an sanni
Wani kirana kike da honey
Ni kuma dadi kamar ya karni
Ashe ashe son na mannufane mai hadari anguluce da kan zabo

Banso kigane ba amma na kasa jurewa
Banso na tankaba ke kinkasa ganewa
Ban fara zancenba zama ki gyarawa

Kina ta posting na hotunanshi
Baki da zabi da yawuce shi
Ni kuma kinsan inda kishi
Tunda inasanki zanji haushi
Bani da dama ta tsangwamarshi
Tunda kece kike ta binshi
Me yasa kike da mantuwane kintaba cemin dani kikai sabo

Banga alamaba ko ta zaki dainawa
Banso na furtaba ke kinsani furtawa
Baki bani hujjaba wada zata gamsarwa

Kin nuna so a garen na bogi
Ni kuma a sa ilin na dage
Akan kauna taki datse na tsage
Baruwana da masu kwage
Na toshe kunne bani waige
Ashe ashe nai gamo da mage mai buruntu da hange hange
Ni ina tsarge gaskiya ne cikin kalamaina ba batun zambo

Banyi asaraba inna barki ya kyautu
Banga daliliba zakisani sambatu
Banyi tunaniba da akanki na zautu



Credits
Writer(s): Salim Sadiq
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link