Nazo (feat. Naphtali Yakubu)

Holy holy, holy is the lamb
That was slain, on the cross for the sake of my sins
By his death, amma live with him for eternity
He reign in his glory, for eternity he's a king

Yesu na zo, na zo gareka
Ubangiji na zo, na zo kursiyinka ah ah ah
Ka ji kuka na, na zo, na zo oh oh oh oh
Yesu na zo, na zo, na zo
Yesu na zo, na zo gareka
Ubangiji na zo, na zo kursiyinka ah ah ah
Ka ji kuka na, na zo, na zo oh oh oh oh
Yesu na zo, na zo, na zo

Na zo gareka domin kaine mai ba da salama
Na zo gareka, kai ka ba ni ceto
Na zo gareka, kai ka wanke zunubaina ahh
Yesu na zo, nazo, Yesu nazo, Yesu nazo oh
Nazo gareka domin kai ne mai biyan bukata
Nazo gareka domin kaine mai nada hikima
Nazo gabanka domin kaine mai bada Yanci
Yesu nazo, nazo, nazo oh

Yesu na zo, na zo gareka
Ubangiji na zo, na zo kursiyinka ah ah ah
Ka ji kuka na, na zo, na zo oh oh oh oh
Yesu na zo, na zo, na zo
Yesu na zo, na zo gareka
Ubangiji na zo, na zo kursiyinka ah ah ah
Ka ji kuka na, na zo, na zo oh oh oh oh
Yesu na zo, na zo, na zo



Credits
Writer(s): Luka Yusuf
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link