Ga Ni Nan

Me ne zan ba ka
Me ne zan ba ka yanzu
Sai godiya, sai godiya da yabo

Me ne zan ba ka
Me ne zan ba mai ceto na
Sai godiya, sai godiya da yabo

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne
Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Me ne ne zan baka
Me ne ne zan ba mai ceto na
Sai godiya, sai godiya da yabo

Shi ya bar da dansa
Sai ya bar da rain sa domina
Ni nasa ne
Ni nasa har abada

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne
Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne
Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne



Credits
Writer(s): Emmanuel Bez Idakula, Temitayo John Yekini, Jeremiah Gyang
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link