marlians - Remix

mchapy ne yeeee
is your boy mai yalo
babh ba wannan bayani ai
ba lokachi yeeeeo
da mulkin kasar gwanda cigari
da buhari gwanda naira marley
ko banza gayu ma busa wiwi
tutuwa jikiri sai naira marley
ai ai sai naira marley
marlians come forward marlians
marlians come forward marlians
marlinas come forward marlians
its your boy mai yalo
da mulkin kasar ai gwanda cigari
ai karya ai kaini gidan yari
am no dey fear magana mai tsari
sai baba a n ageneral buhari
yanxu ba kudi babu kuzari
shugaba a baki kullun sunata kuri
kullun sata kudi suke mai kauri
ba kudin magani sai dai bauri
allah jikan genaral mai muri
gayu ba gaye sunata wari
pleateu naija minna da ilorin
mun gane babumu ba buhari
kasuwa ta tsaya babu bayani
kana magana ace kayi raini kasanni so
kake kaganni zo gangare zakasa bayani
da mulkin kasar gwanda cigari
da buhari gwanda naira marley
ko banza gayu ma busa wiwi
tutuwa jikiri sai naira marley
ai ai sai naira marley
marlians come forward marlians marlians
come forward marlians marlinas come forward marlians
ai da buhari gwanda naira marley
za ahuta atuno bob marley
kyauta sugane ga free sholi
masu shan wiwi kuzo ga moley
kai har na tuno amorley
na tuna rayuwar central poly
a nanne a kekira na smolly
nan nakejin kaina na tafasa
jina keyi kamar kwan ma nafasa
infada ne nigeriar yafasa
kana jada zance ne kazo kamusa
banaji araina maiyalo zaiyi kisa
yau nayi rep din nenafasa
da mulkin kasar gwanda cigari
da buhari gwanda naira marley
ko banza gayu ma busa wiwi
tutuwa jikiri sai naira marley
ai ai sai naira marley
marlians come forward marlians
marlians come forward marlians marlinas come forward marlians
its your boy mai yalo
da Mulkin kasar Rwanda cigar
da Buhari Rwanda naira Marley
ko banza gayu ma busa wiwi
tutuwa jikiri sai naira marley
ai ai sai naira marley
Marian's come forward, marlins, marlins
marlians come forward marlians marlinas come forward marlians



Credits
Writer(s): Flex Ab
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link