Sanadinkine

Ehh sanadin ki ne na samu gudun muwa
Kallon ka shi ka cireni a damuwa
Lafazinki shi ke kore ki shin ruwa
Tsirka nada guna kazamo koh kuwa
Ga aniyar zama na dake dan kin mini garkuwa
To albarka nakeyin bida koh za ya ganuwa
(S Piano on the beat)

To sirrin rufe kafin muzanta
Karshe rarrafe yau na jigata
Kaunace take mun amo na makanta
Zari bai biyata shiru na fahimta
Ga nazari duka naki ne mar mari ya kazanta

Har yau samun kane cikon buri
Na furta kanka bani in kari

Sai mai duka shi yasan duk abunda na kunsa
Tun ganinki na fara shakku a rai kika darsa

Koh in sameki koh akasin haka shine
Gunka sako na zuwa han zari nasa nane
Koh zan maka kuskure to rufe akasi ne
Zanso kaji tausayina kamun uziri ne
Indai na rikaaa sharadine
A rashin ki nan hadarine
Ban zumar so in nasha al Fahamine
Ka sani in zauna kalau kazamo sanadi ne
Ruyuwa Mutawa duk dakai nayo kudiri ne

Ehh In ganki bazan ji tsoroba haha (kabar kyarma)
Inda hakori bazanki taunaba ahh (ana girma)
Lallai ko ba zanyi shayiba (na tayar ma)

Kaunarki dare nake nema hah hada rana
Da zarar kai magana cikin jikina haka jinta nake (akwai kallo)
Na gamsu da zuciya ta cikin mararinka take (dana bullo)
Auna tauna asalin batuna yabon ka nake (nai zillo)
To na ban kada tasirina kai ina kwana

Ah mun tashi lafiya dan jiya nai waraka
Kin bani kin kuma munyi shirunmu daka

Yaushe zamu dik duka? Dan na kure adaka nima
Mai yimun mana dan kira barshi yasha wahala shima

Mai taken bakan gizo baiyi kama da sufa ta ba
Gun neman mu tun stira ba zai canja kamaniba

Dan Allah Mance



Credits
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link