Sai Da Ke

So na ne fah
On the beat

Ah sai da ke
Nima sai da kai
Sai da ke
Ni dai sai da ke zana yi
Babu ke
Dawa zanyi soyayya?
Sai da kai
Nima sai da kai zana yi
Babu kai
Dawa zanyi soyayya?

Ni dai sai dake zanayi

Sai da ke baki zanyi yar muryar
Babu ja ai kin more halayya
Zuciya gare ki nan ta shirya
Zamani uba ne ga mai laya
Babu ke dawa zanyi tarayya?

Ba kwada koda munyi ma shirya
In da kai taya zanyi in juya?
Sa ta mu dan zaga alkarya
Gaskiya kai ka more halayya
Mai siya shine zaiyi yar murya

Ko bacci nake daki
Ina san ki
Sai na basu mamaki
Na aure ki
Sa ni a zuci
Bakya hanji
Ni ne naki
Mai dabarar shirya hadi da magautan ki
In dai kanki ne mai sona ban daina soyayya

Kowa ya cika sai ya kan dauka
Jeka bakar kasar hawfi zan bi bayan ka
Masu bidar samar yarfi baridi in kuka
Banji zantukan ko waye
Da ya wuce naka
Koda munyi fada kaga wa nakayi mun shirya

Ahh sai da ke
Ya zanayi babu kai?
Ya ni dai sai da ke
Nima ai sai da ke
Nagode
Nagode

Mixed kobincus

Sai da ke
Ni dai sai dake zanayi
Babu ke
Dawa zanyi soyayya?
Sai da kai
Nima sai da kai zanayi
Babu kai
Dawa zanyi soyayya?



Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link