Banaso

Baby kin san cewa
Ba wata in ba ke ba
Baby kin san cewa
Ba wata in bake ba

Labari zan baki daga zuciya na
Zan kasance dake safiya dare da rana
Zan kai ki gidanmu ki gaida mamana
Domin ke na saka a gaba na

Banaso na barki
Kema karki barni
Zuciyana dauki
Dukka na ba ki

Banaso na barki
Kema karki barni
Zuciyana dauki
Dukka na ba ki

Baby kin san cewa
Gaki fara kyakkyawa
Kuma kin san cewa
Ba wata in ba ke ba

Baby kin san cewa
Gaki fara kyakkyawa
Kuma kin san cewa
Ba wata in ba ke ba

My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo
My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo
My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo
My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo

Yeah, zuciya na ke kika sace
Ni da ke mun dace
In ban ganki ba dole rai na ya baci (yeah-yeah, dole rai na ya baci)
Bana so ki shiga damuwa (banaso)
Kinji yar uwa (banaso)
Zo ki sha ruwa
In cire maki damuwa ahh

Banaso na barki
Kema karki barni
Zuciyana dauki
Dukka na ba ki

Banaso na barki
Kema karki barni
Zuciyana dauki
Dukka na ba ki

Baby kin san cewa
Gaki fara kyakkyawa
Kuma kin san cewa
Ba wata in ba ke ba

Baby kin san cewa
Gaki fara kyakkyawa
Kuma kin san cewa
Ba wata in ba ke ba

My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo
My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo
My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo
My heart do me tingarililo, tingarililo, tingarililo

(Banaso)
Micky on the mixer
Arewa
Autan Arewa
What you gonna do? Eh
Toh Atapsa
Musa Africa
Roman ramananse
Yace miki cika

Credits
Writer(s): Musa Yahaya Africa
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link