Mamar Mamar

Sama
Prince production
(Prince production)

Aye lube
Ahaiye lube gumbar duste
Naga gidan ga ya cike ya batse
Sama, dan wanan kidan na me ka ne
Duk wace babu sai ta koma gefe

Sama
Ai wanan kidan, kidan mata nei
Mamar mamar
Naga kuna rawa kuna wani juyi
Sama mata, kai
Wanan kidan, kidan mata nei
Mamar mamar
Kuji wanan kidan, kidan mata nei

Naga mata kunyi dubur dubur kuna wani jumping
Mamar mamar
Sai na biyo ku baya zan wani baitin
Mamar mamar
Sai ku taya ni inji dadin sautin
Mamar mamar
Mata kiraku ran gida dai dai nei
Mamar mamar
Dan matar wane tafi matar wane
Mamar mamar
Mata kune na bara kune na bana, kuma kune na shekarar basasa
Mamar mamar
Ai kowa ya ganku yasan kune
Mamar mamar
Sai dai tambayar rashin albarka
Mamar mamar
Baki bayi fari ga ba adon hankaka
Mamar mamar
Mata banda irin zaman gidan dauraka
Mamar mamar
A kaina kam naji baku kabar suka
Kun zama alular ruwa wanda mai rabo kan dauka
Mamar mamar
Ayi mamar mamar mamar yarinya
Mamar mamar
Sama, ayi mamar mamar mamar yarinya
Mamar mamar
Kunyi dumur dumur dumur matan nan
Mamar mamar
Haba, kunyi dumur dumur dumur matan nan
Mamar mamar
Sama, kunyi luwai luwai matan nan
Mamar mamar
Ai kunyi sumul sumul sumul matan nan
Mamar mamar

Mata ku taka rawa irin ta kwatar kayi
Mamar mamar
Koh inyi addu'ar zaman kan layi
Aye sama, sama ahaiye sama
Sama ahaiye sama
Sama ahaiye sama

Tur, horibo, kai, aha
Toh fah
Aha
Mata
Allah ka aika munafikin mu karshen nesa
Mamar mamar
Tafiyar kasa koda lafiya ko babu
Mamar mamar
Kaishi garin da koh kuyanga babu
Mamar mamar
Barshi acan da arziki koh babu
Mamar mamar
Kai, mu mun sha tabara mun sha yasin
Mamar mamar
Kuma mun sha rigakafin allah tsine
Mamar mamar
Allah barmu muda mata namu
Mamar mamar
Muyai kida rawa ta kwatar yanci

Kai sama aha
Kai sama, haba
Horibo, tur

Wa ya gamun katar da mata na taro
Sai ni mai kure hikima ga tsutsu mai wayo
Naga uwar bikin ta nai mini oyoyo
Na kula sai da ruwan ciki na guga kan janyo
Kai, mata kuyi rawar kidan fasa dusten tama
Ku yabawa mai kidan mu prince gombe mah (prince production)
Sama ai sama aha
Sama ai sama aha
Sama ai sama aha tur

Kunji kidan na gwanja wane yaro
Mamar mamar
Ga mutumin da baiwa ganga koro
Mamar mamar
Mai iya wake ruwa a bakin daro
Mamar mamar
Mai game duniya kamar tauraro
Mamar mamar
Wanda ya kan ci babu bakin biro
Mamar mamar
Mai waka ya sanya mata juyi
Mamar mamar

Iye ahaiye sama
Iye ahaiye
Iye ahaiye sama
Iye ahaiye

Sama, horibo kai
Haba aha
Toh fah
Tur tur tur tur
Sama kai



Credits
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link