Dan Baqi

Wiihuuu
Eh mana
Mai wanaka faro neh chu

Ana yin bleaching ayi fari
Babu man bleaching din baqi

Yarinyar fara ce doguwa
Sai wata gajera yar baqa
Dukansu suna son saurayi
Aisha tana son dan baqi
Khadeejah tana son dan baqi
Fateemah tana son dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Akace maka baka ji alaji
Muka ce maka kar kaje kaki ji

Dan baqi neh yaje tafiya da ya dawo hannunshi ba tsaraba
Yar fara ko ta daura tsiya kasan ranar akwai jaraba
Gaki akoy ki da kyan fuska
Naga hotonki akan insta
Kuma allah rabaki da yan iska
Sun zaci bani da wayo wayo
Sun zaci bani da wayo wayo
Da ni kadai suka raina but na kwace musu yan mata
Na kwace musu yan mata
Na kwace musu yan mata

Yarinyar fara ce doguwa
Sai wata gajera yar baqa
Dukansu suna son saurayi
Aisha tana son dan baqi
Khadeejah tana son dan baqi
Fateemah tana son dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi ya zama cele cele
Dan baqi bashi da shirme shirme
Ga wata yar fara ta follamin tace na kai mata lefe lefe
Dan baqi ya zama cele cele cele
Dan baqi bashi da shirme shirme
Ga wata yar fara ta follamin tace na kai mata lefe

Sun zaci bani da wayo wayo
Sun zaci bani da wayo wayo
Da ni kadai suka raina but na kwace musu yan mata
Na kwace musu yan mata
Na kwace musu yan mata

Yarinyar fara ce doguwa
Sai wata gajera yar baqa
Dukansu suna son saurayi
Aisha tana son dan baqi
Khadeejah tana son dan baqi
Fateemah tana son dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi
Mai wanka da faro dan baqi

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi dan baqi dan
Dan baqi dan baqi dan baqi dan

Dan baqi

Dan baqi



Credits
Writer(s): Mai Faro
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link