Siddabaru (feat. DJ AB & Lil Prince)

Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)

Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)

Agaha, put it in a Agaha
Agaha, I put it in a Agaha
Andicap, I put it in a Andicap
Andicap, I put it in a Andicap

Kai jibi
Dakata ban san wani gigi
Ni babu ruwa na da su idi
Ni da kakora kai da gibi
'In ci nama kai kaci kipi
Kaci kipi
Da na agaha
Na dawo na agaha

Kai dare
Mun gama da tukwane
Mun koma abincin mutane
Ah! Ciki ya gane
Fuska tsap tsap ba zane
Ba zane
Amma da na agaha
Na dawo na agaha

Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)

Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)

Agaha, put it in a Agaha
Agaha, I put it in a Agaha
Andicap, I put it in a Andicap
Andicap, I put it in a Andicap

Dan nayi siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Siddabaru (Siddabaru)
Da tantabaru (Da tantabaru)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)
Wanene yake yake yake wannan? (Wanene?)



Credits
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link