KAFTAN

Hello Musa (how fah?)
Dinki ya zama ready
Ka turo Abu I love ya amsar maka (oya now ba damuwa)
Atapsa (yeah)
Whoa!

Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (riga)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula (hula)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na shiga babbar mota (mota)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Yan matan suka ce, "An tashi" (an tashi)

Zanyi wanka na shadda
In ta kama inyi wanka na yadi
In shiga mota na in kunna AC
Ga wata kaza gefe na mai zafi
Ina ci ina dangwala yaji
(Wayyo!) Nayi wanka na saka agogo
Nayi wanka na saka tabarau
Big boy things harkarnan wane yaro?

Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula (kaftan)

Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Nai rawa harda girgiza rigan (rigan)
Nayi wanka na kaftan
MG a kashe mana hoton (hotan)
Nayi wanka na kaftan
Na wuce yan matan suka kallan (kallan)
Nayi wanka na kaftan
Yan matan suka ce, "An cizan" (cizan)

Yan mata suke mani fita
Ina da Naira ina da Dollar
Harka abinci waye mr eater
Zafi garan malam na wucce heater

I get money
Tambayo Abu Hanani
Nayi fice ba mai ja dani
Daga nan har Germany
Whoa

Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula

Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula (kaftan)

Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar riga (kaftan)
Nayi wanka na kaftan (kaftan)
Na saka babbar hula (kaftan)

Micky on the mixer



Credits
Writer(s): Musa Africa
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link