Ki Kaini Gida

Ah
(So nane fa)
Ahh
(On the beat)
(Shine)
Ki kaini gida nidai ki bayyana sunana
Ke zana fitar da anyi mun batun aure
Ka kaini gida nima ka bayyana sunana
Kai zana fitar da anyi mun batun aure
Muje ka kaini gida nidai

Komai akace akanki bani gani nidai
Kisa damara kar kiyi gajan hakuri ke dai
Duk mai aniyar rabamu baya ganin dai-dai
Ina addu'a Allah ya kaimu fagen aure
Kena tanadarwa kudin aure
Bazan gaji ba ina tare dakai nima
Shi so ra'ayi ruhi na tuntuni na barma
Ka nemi guri ni zana shimfida tabarma
In rabbi yaso zuci kai take kudirin aure
Ehh dan Allah muso juna

Ni ina sonki a zuciya kena rike
Ban iya so ba kika nunan ya yake
Ki kaini gida ba wacca zana tsayar sai ke
Cikar buri ace gida nawa kin tare

Batun da kayo ya sanya zuciya tayi sanyi
Kamin afuwa kure gareka idan nayi
Bama rabuwa mulki na zuciya sai kayi
Ka nuna so na gaske ka wuce yan kore
Yaushe za'a daura mana aure?

Ki kaini gida nidai ki bayyana sunana
Ke zana fitar da anyi mun batun aure
Ka kaini gida nima ka bayyana sunana
Kai zana fitar da anyi mun batun aure
Muje ka kaini gida nidai



Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link