Malama (Afro Retouch)

Ke malama ce
(Sauti daga sarki loaded dot com dot ng)
Dole nai maki tambari
Dj Sauti on the beats

Ke malama ce dole naimaki tambari
Ya zana barki tinda so asalin mu ne

Kai jarumi ne dole naimaka tambari
Ya zana barka tinda so asalin mu ne
Ha aa ah

Ha girmankine yau zana furta na bayyana
'Karshen misali cikin jiki kinbi ko ina
Daure rikeman na baki kaina ki adana
Bugun zuci kece na bude sirrin a bayyane

Eh so gaskiya ne a yanzu naganshi zahiri
Zan mika kaina gareka ayanzu ko babu ko 'dari
In nayi laifi a gunka kaimani uzuri
Ba'a ganin so kawai mu 'daukeshi gaibu ne
(Sauti daga sarki loaded dot com dot ng)

Eh bana tankata 'bangaren so ina dake
Mai kyan ado da tsapta nahiyar tamu ba yake
Nakirikira ta kiban amsa hannuwa na rike
Kinsan son gaske ba'a saya da kudi koko a jingine
Ahh ya kinzama malama

Idan zana kwanta bugunka Shine a zuciya
Inbaka kusa na aknaka zan zam marainiya
Kazamma haske dake wakiltar idaniya
Karbkayi haufi kawai kadau nawu naka ne
Ahh nawu naka ne

Ahh Ke malama ce dole naimaki tambari
Ya zana barki tinda so asalin mu ne

Kai jarumi ne dole naimaka tambari
Ya zana barka tinda so asalin mu ne

Mix mudurgo beats
(Sauti daga sarki loaded dot com dot ng)
Ke malama ce dole naimaki tambari
Ya zana barka tinda so asalin mu ne



Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link