Chass
Sunyi abun ya sha masu kai (chass!)
Wai ya hake? Wanka yabi jiki (chass!)
Ku ya kuka ga?
Sunyi abun yasha musu kai (chass!)
Eh mana kai! Wanka yabi jiki (chass!)
Shin ku ya kuka ga?
Sultan with the beat baby (la)
Na tsinci abu bazan nuna maku ba (chass!)
Komi na fada
Menene a gaba? (Chass!)
Yaza kuyita fadamini chass
Ni bance kule bah (chass!)
Ko kun kara fada chass bana tanka maku ba (chass!)
Kuyita fada ni inyi shiru baza na biye maku ba (chass!)
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
Lallai tsakiyata ta tsinke kuma a dakin masoyina
Kuma in durkusa in dauka kuma abun ne kuma da kunya
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
Sauka a tasha ta waulakanci bin motar kwadayi (chass!)
Soyayya zumace ashe batasan layi (chass!)
Kauna da abinda kake so more yanayi (chass!)
Ya Allah ka tsaremu da kamun tarkon makiyi
Ai nima an dan sha ni kadan kuma na warke ba dukaba (chass!)
Kome na fada bazan bone muku ba (chass!)
Komai ma Ku fada bazan maida maku ba (chass!)
Ah ye ruwa yaci garin makiya gurin kwana yayi wuya ashe dai mune da guri na kwana sai inga tsiya
(Chass!)
(Chass!)
(Chass!)
Bayana nayi mini ciwo (bayana)
Bayana nayi mini ciwo (bayana)
Bayana nayi mini ciwo (bayana)
Kamar wani dan abi na mini yawo
Ah-so-sa (eh)
Ah-so-sa (hai)
Ah-so-sa (ash)
Ah-so-sa (sama)
Ah-so-sa (eh mana)
Ah-so-sa (kasa)
Ah-so-sa (hayya)
Ah-so-sa (hai)
(Chass!)
Mata Allah ya rabaku da tsautsayi, tsautsayi
Kwanan dakin saurayi karkije in kinje me zakiyi?

Credits
Writer(s): Unknown Writer, Precious Peter
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.