Soyayya

Distinct boy
Hmm
Amma maka zamfara my city

Baby i want share life with you
For your matter any time every day i go die for you
Soyayya

So so soyayya
Zo zo maisona
(Maisona)
So so soyayya ehh
(Soyayya)
So so soyayya
Zo zo maisona
(Maisona)
So so soyayya ehh
(Soyayya)

Da ganinki kina da kyawon tarbiya
(Tarbiya)
Fuskarki fara tas gaki da kyan alkunya
(Alkunya)
Indai na rasaki walla zanayi jinya
(Nayi jinya)
Kwalliyarki da kyawo in kin sayya abaya
(Sanya abaya)
Ni dake zana jerah
Mai fararen hakora
Ni wata keko zarah
Yake mai kyau na sura

Motar sonki ba burki
(Burki)
Kewarki ke sani raki
(Raki)
Ganinki ke sani shauki
(Shauki soyayya)

So so soyayya
Zo zo maisona
So so soyayya ehh
So so soyayya
Zo zo maisona
So so soyayya ehh

Me i call you my darling
(Ohh my darling)
Kaunarki ni sam ban selling
(Ehh ban selling)
Zuciyata ke ke rulling
(Ehh ke rolling)
Ni da ke i say forever ehh

Gareki na taho da soyayya
Yan mata daure ki sani zuciya
Kyawon fuskarkine dankyan hali shine naketa bibiya

I go buy everything baby
I want buy perali baby ahh
Oya dance dance baby ahh
Oya move body baby hhh
(Ohh yeh)

Nafada soyayya ehh
Kina da alkunya hey
You are shine like a silver
(Like a silver)
Ehh
Me and you forever

So so soyayya
Zo zo maisona
So so soyayya ehh
So so soyayya
Zo zo maisona
So so soyayya ehh

Jirgin so muhau daganan muyi shillo
(Shillo)
Mahassada su kallemu muyi masu gwalo
(Gwalo)
Akan sonki dubeni na zama dolo
(Dolo)
Sonki nakeci nasha nayyi kumallo
(Kumallo)

Komai ruwa iska
Akanki zan jure duka
Raggama ta ki doka
Sonki shi zana shuka
Komai ruwa iska
Akanki zan jure duka
Raggama ta ki doka
Sonki shi zana shuka

So so soyayya
Zo zo maisona
So so soyayya ehh
So so soyayya
Zo zo maisona
So so soyayya ehh



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link