Alkibla

Ah Baya Bata Kaiwa Alkibla
Ah Kai Na Adana koh Da Gudun Mastala
Ah Kauna Na Karfafa Allah Ya Stare Mu Gaba
Zancen Fushinka Ba Za Na Tuna makaba

DJ Sauti on The Beat

Albishirinki Baza Na Gaza Miki Ba
Mallakina duka naka Duniya ta Tai fadi

Ehh Da Ma Wani Bai Faraba
To Da wani Bai Idaba
Da Ma Wani Baiyi Musuba
Nan Da wani Bai Taunaba

Karshen Katari Na Zama Da Masoyine wani bai Ganewa
Ta so Na Biye maka Baya Dan Na sani Ba za Na Gazaba

Aa Kauna Ta Biya Bashi Sai Yanka
Ga Rana Bata Karnan
Ah Kafin Na tare ki Nake Yin wanka
Ga Hannu Ka kula Da Azurfa

So Ya Rike Raina Kai Tamka
Nima Koh Hakan yayi Tamka
Taku Da Salonki Yasani Na Taka
Salon Tafiya Tai Dai Dai

Ah Kallonki Nake
Ah Kallon Ka Nake
Nemanki Nake
To Nemanka Nake

Ganga Sai Da Rufi
To Kalwa Da Dafi
Stayuwata Da Kafi
Nan Na Kara Kafi

To Gane Aniyata
To Karka Stagaita
Ga Naki Na stunta
Ban Na Rubuta
Dan Na iya Nai Aniyata
Fara Ka Dada Kar Ka Stagaita

Mix Golden voice

Ahhh Tashi Mu Kere Stara
Kyale Barsu Su Koma Damma Damma
Ah Wayi Gayi Nayi Cara
Kallon Barshi Ya Kare Camma Camma

Ah Mai Duka Shi Ke Yimun
Sanin
Tunda Na Wayi Garinan
Karnin
Dole Abun Ciki Sai Da Bayani
Da Bazataka Sai Nai Nuni

Ah Ba a Fushi Haka Sai Da Dalili
Da Fari Da Baki Kwai Launi
Ah Dole Ganinki Ya Kauda Jidali
Ka Taho Na Taho Dan Kauna

Toh Ga Kudirina
Kudirina
Ga Furi Cina
Furi Cina
Ah Rabbu Daninan Ajalinane
Ga Kudirina Kudirina ne

Ah Yarda Dani nan Dada Girmane
Rabbu Dani Nan Rage Girmane
So Dada wannan Harafinane
Yarda ni nan sharafinane
Ah sharafina
Dada kaunace
Ludifina
Dada sunane
Ke af fasalina
Dada ninkane
Hakanan ke ki ka mun nunin
Wasalina harafina kece



Credits
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link