Mu gudu tare (feat. Nura M Inuwa)

Kida
Ke, ni na damu mu raya so da kauna
Kida
Kasheepun kida
Mu gudu tare
Mu tsira tare
Okay

Zana gwada miki soyayya
Karki gwada mini jayaya
Beat amjad record

Zo yar yariya
Dan ni na shirya kaunarki ke damu na
Masoyiya da masoyi, ruwan zuma ce kuana
Abadan zana baki gurbi raina
Duk kiyi murna, al'amari na so sai da gayya
Saurara zana baki labarina
Daga nan zaki gane lissafina
Kince sace hankalina
Soyayyace, kowa da wanda zai so
A raina ke nake so
Dauko soso

Maida so kauna
Kamarki babu ni guna
Babu tantama a duniya na baki mallakin kaina
Kece farin cikin raina
Hakori mai tauna, harshe ya furta burina
Kece, nace kece tawa
Daga ke fitila an kare kyawunkin bashi da tamka
Yakana duk inana har kunya, haka ke, agareki akwai sirai kika soka
Da soyayya
Girma girma ne amma Allah ne babba
Wai menene, nace wai menene
Duba duba kinyi mini ban raina ba
Toh dangina na samu diya yar baba
Tsarina ce, kusani tsarina ce

Nidai tayi min
Danai magana ta amsa min
Kune kunja min
Da tayi na'am ni takai min
Hadin Allah ne bana mutanene ba
Yau ko gobe, santa bazan daina ba

Ku gudu tare
Ku tsira tare
Zaifi ku gudu tare
Ku tsira tare

Midget mix
Beat amjad record



Credits
Writer(s): Kashiful Suleiman Tajir
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link