Da Kauna Nafito

Ah
So nane fa
(On The beat)

Da kauna nafito da kauna zana koma
Da kauna nafito da kauna zana koma
Da kauna nafito da kauna zana koma
Da kauna nafito da kauna zana koma

So shine asalin mu
Mata har mazan mu, tilas ne mu bashi girma
Idan har zaka jani so, in zaka kaini ban san inda zani bama
A kauna banda wai zance inda kaine so zana sallama ma
Ni kece na baiwa kauna, jinin jikina kisa ni kogin zuma

Ni mai sona zo taho kasha madarar kauna
Kota ina zana bika in muka tattauna
So shine ankace kawai mahadin kauna
Babban buri ace kazamto ango na
Zuciya sunan kane kawai na zazzana
Inna same ka duniya mai zan nema?

In aka tara aka debe karshe na lissafi
Mu shige daki garin nan an fara yayyafi
Soyayyah muje muyi nadau masarrafi
Shi yaro yakan karbi ruwan kududdufi
Mai hada baiti, buga sauti a cikin su wa yafi?
Inda amana mawaki bai kin kidan duma

Ina sonki
Nima ina son ka habibi
Kin ci sunan ki
Gare ni ka zama madubi
Yanzu so yasa a kan ki na zama sadauki
Sani nayi shauki daka wuce za kaga nabi
Dana gan ki sai inji na hau yin dauki
Shimfidar fuska ai ta wucewa tabarma

Da kauna nafito da kauna zana koma
Da kauna nafito da kauna zana koma
Da kauna nafito da kauna zana koma
Da kauna nafito da kauna zana koma



Credits
Writer(s): Sani Ahmad
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link