Ya Neh

Yeaa
I came from a
Ba wani yfk ba wani
I came from a long way ba shortcut
Addu"a naki in zama ontop
Man i pull in a new whip droptop
All disigners yaran mata da croptop
Muna AC suna bukka
Hayaki nake babu hooker
Sowing seed da rap sarkin shuka
Keep my goals on lock babu buffon
Legendary ina diri am a king kong
Na sasu giri on God
Secondly a nan gari
They know when its my turn
I keep it dari blaq dee
This rappers wanna beef with me
I'm a vegan ban da lokocin su
K side repping ba taye
Su ka sami ni tarko na fa haye
Ba wani eh yane ya neh
Na zo su nata yane ya neh
Gayun nan ya dai ya dai
Wasu ma suna ta yare
Ba wani eya eya neh
Muna gaba suna tasha neh
Gayun nan ya dai ya dai wasu ma suna ta yare
Giyara a nan malam giyara a nan
Ba wani eh yane
Kauche a nan malam kauche a nan
Ba wani eh yane
Tafi anan malam tafi anan malam
Ba wani eh yane
Samana koffi anan, ba wani koffi anan
Ba wani eh yane

Yoh pull with the whole k side
Wuta mu ke na northside
Balling all day suna offside
Come against me nema suicide man dem
Pull with the whole k side
Wuta mu ke na northside
Balling all day suna offside
Come against me nema suicide
Flows mai yankan razer
Wuta na ke ba nepa
Bambance coat da blazzer
I'm glad you cut your coat
According to your naira
Got greens ba ganye
Stay fresh all day su danye
Magana kudi neh a kai na
Yfk yau akwai liyafa

Ba wani eh yane ya neh
Na zo su nata yane ya neh
Gayun nan ya dai ya dai
Wasu ma suna ta yare
Ba wani eya eya neh
Muna gaba suna tasha neh
Gayun nan ya dai ya dai
Wasu ma suna ta yare

Giyara a nan malam giyara a nan
Ba wani eh yane
Kauche a nan malam kauche a nan
Ba wani eh yane
Tafi anan malam tafi anan malam
Ba wani eh yane
Samana koffi anan
Ba wani koffi anan
Ba wani eh yane

Ba wani eya eya neh
They be asking me kai wane
1m for the tularai
Agogo na zinari
See money talk the only language i
Understand kudana
Yarai wai sun fi
Mu kashe kudi na
Kalisu na ce ta ya neh
See i became a somebody
Living comfortably
Everywhere they see me now
They wanna gumbody
I will be ready whenever
They wanna come for me
Addu"a suke ni kuma
Na ce god forbid nah!
I be steady counting mulla
Steady balling like muller player neh
In a banzo when i pull up
Skr skrrr when i pull up na ce
Ba wani eya eya neh



Credits
Writer(s): Wanma Doka
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link