Ka Huta

Ji mana, ku tsaya guys (ka huta, ka kahuta) (hot female on the beat)
(Godiya ga Allah, yau juma'a ne)
Mai gida kahuta
Ka yi lib kamar ruwa a buta (thank God it's Friday)
(Godiya ga Allah, yau juma'a ne)
Mai gida kahuta
Ka yi lib kamar ruwa a buta

Dara da rana, safe da yama, babu hutu (hutu, hutu, hutu, hutu)
Addu'a zalla, babu laya, babu guru (guru, guru, guru, guru)
Jama'a arziki ne (jama'a arziki ne), me ya rage mun? (me ya rage mun?)
Me ya rage mun? (me ya rage mun?)
Ina wuce, sai kaji su na ta ce mun (sai kaji su na ta ce mun)
Su na ta ce mun (ce mun)

Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (it's a holiday) (it's a holiday)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da hutu)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (it's a happy day) (it's a happy day)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da hutu)

Ka huta abun ka, ayuka ba hujja
Ka shuka, ka girba, ka surfa, ka girka
Samu har na nuna ba tuba don wuya
Ba su ma da lugar, don duka ya buya
Dan duba tukunna, ahuja, na kuna like wuta
Na bunka (ka duba, ka busa)
Abuja, Kaduna, kaf muna da suna

Gun hulda da juna, kaf suna batu na
Lalura ya ruga, yanzu za a huta
A taro gayu, a ce su sako bafu dizainu toshe da
"No respect" da sabon tayu
I'm from the tropic, naturally hot
Mutumina zufa azziki ne a dunkule ka ci gumin ka

Kira hutu, zunzututu mara shirin retire
They sense us coming
Mun yi wa bikin kidaya
Ni ba dan iska ba ne, wa ya sa ki ki ci tyre?
I was born a Super Man, in ji baba (baba)
Tir a yanzu in ci kwakwa (kwakwa)

Dara da rana, safe da yama, babu hutu (hutu, hutu, hutu, hutu)
Addu'a zalla, babu laya, babu guru (guru, guru, guru, guru)
Jama'a arziki ne (jama'a arziki ne), me ya rage mun? (me ya rage mun?)
Me ya rage mun? (me ya rage mun?)
Ina wuce, sai kaji su na ta ce mun (sai kaji su na ta ce mun)
Su na ta ce mun (ce mun)

Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (it's a holiday) (it's a holiday)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da hutu)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da, wai) (it's a happy day)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da hutu) (yeah)

See this is the flashpoint, and that's flat
We understand the whole system in the black box
Beyond the box, sai de mu dake akan akwati
Domin sana'an mu ya yi wuya wa neman na kati
With all these signs of improvement
Do you think one can easily silence this movement?
Dare to start the war with only dialogue, you'll loose it
Mind my business, when the money pile up, I'll use it

I pick a pen not to prove
I'm sicker than who is iller than the speaker who lost his voice
And never to speak again
When you can't talk you expand thoughts
Then you paint words, but they ain't us, tryna tame us
That's what fame cost
Kuma dolo bai cin yaki (yaki)
Na yi na sake yi, ina ta kai, shi ya sa su ke ta cewa ka huta agogo sarki aiki

Dara da rana, safe da yama, babu hutu (hutu, hutu, hutu, hutu)
Addu'a zalla, babu laya, babu guru (guru, guru, guru, guru)
Jama'a arziki ne (jama'a arziki ne), me ya rage mun? (me ya rage mun?)
Me ya rage mun? (me ya rage mun?)
Ina wuce, sai kaji su na ta ce mun (sai kaji su na ta ce mun)
Su na ta ce mun (ce mun)

Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (it's a holiday) (it's a holiday)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da hutu)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (it's a happy day) (it's a happy day)
Ka huta, ka huta
Ka huta, ka huta (ai, abun sai da hutu)

Godiya ga Allah, yau juma'a ne (juma'a ne)
Thank God it's Friday (Friday)
Godiya ga Allah, yau juma'a ne (juma'a ne)
Thank God it's Friday (Friday)
Godiya ga Allah, yau juma'a ne (juma'a ne)
Thank God it's Friday (Friday) (Set, on-, on-, on the mix)
On the mix (on the mix)

Credits
Writer(s): Bulus Luka Madaki
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link