Ciwo

Ji mana
(It's Shef B on the beats)

Kaina zaiyi ta mani ciwo (this is serious)
Ki haifawa 'Dangote Aliko
Na 'daukeki da daraja
Da kin barni zuciyata zata raunana

Kaina zaiya mani ciwo
Ki haifawa 'Dangote Aliko
Banda riba in na barki
Waneni in ba wata abinda ke naki
Dana tashi da sassafe
In ban maki kalaci ban barin 'daki
Na 'daukeki da daraja
Da kin barni zuciyata zata raunana

Kaina zaiya mani ciwo
Ki haifawa 'Dangote Aliko
Da fatan cewa na sane ki
Na wahala sosai kan nasamu ganinki
Tunaninki kowace minti
Kusanta fiye da na suturar jikinki
Da fatan babu matsala
Kula dake ya zaman mani jaraba
Ko kinada magana
Sauraro cikin natsuwa ne sana'a ta
Na dauke ki da daraja
Da kin barni zuciyata zata raunana

Kaina zaiya mani ciwo
Ki haifawa 'Dangote Aliko
Roko nake karkiman kusa, kusa kusa
Abinda na fara ginawa karki rusa
Babu wata kece
Idan sunsan wata daban yo sai su nuna
Ana koyi dani dake
Kul fa karki saurari 'yan cecekuce
Sunce man wai kinada suri
Ni kuma nace bani fasa binki
Na dauke ki da daraja
Da kin barni zuciya ta zata raunana

Kaina zaiya mani ciwo
Ki haifawa 'Dangote Aliko
Na 'daukeki da daraja
Da kin barni zuciyata zata raunana

Kaina zaiya mani ciwo
Ki haifawa 'Dangote Alikooh
Oh uh,Oh uh, Oh uh
Dangote aliko
Oh uh, Oh uh, Oh uh
Dangote aliko
(Concept on the mix)



Credits
Writer(s): Bulus Luka Madaki
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link