DUSTEN CETO NA (Rock of my salvation)

My Lord, I worship you on the mountain
I worship down the valley
Even when I'm in between
My spirit will still sing
Receive my sacrifice of worship
My ever-loving Father
My alter is calling you oh God

(OH OH OH OH OH UH UH)
Oh, ya rai na, Yabi yesu
Babu shaka, Sunan ka yafisu
Oh, ya rai na, Kawo ibada
Don sunan ka, ya isa daukaka

Ni na rai ra, wakan yabon ka
Na kuma bauta, wa zakin yahuza
Ni na rai ra, wakan yabon ka
Na kuma bauta, wa zakin yahuza

Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba
Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba

When the enemy gives darkness
You will give light and aaah
His yoke is very easy and
And burden very light and aah
My vision was so blur
But in Him I know it's bright and ahh
Everyday me know that the General is fighting
So, me I trust my KING, in a da day
In a da night, this song me ah sing
To the Rock of my salvation,
He be my rest and vacation

Ni na rai ra, wakan yabon ka
Na kuma bauta, wa Zakin Yahuza
Ni na rai ra, wakan yabon ka
Na kuma bauta, wa Zakin Yahuza
Ni na rai ra, wakan yabon ka
Na kuma bauta, wa Zakin Yahuza
Ni na rai ra, wakan yabon ka
Na kuma bauta, wa Zakin Yahuza

Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba
Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba

Kai ne
Yahweh na na
Kai ne
Yahweh, Yahweh
Yahweh na na

Kai ne
Yahweh na na

(You are my God forever)

Kai ne
Yahweh, Yahweh
Yahweh na na

(Kai ne gaba da baya na)

Kai ne
Yahweh na na
(Murmushi na da hawaye)
Kai ne
(A cikin lumana ko ana tawaye)
Yahweh, Yahweh
Yahweh na na
(Bazan bar ka ba ni na rensey)

Kai ne
Yahweh, Yahweh
Yahweh na na

Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba
Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba

Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba
Kai ne dutsen ceto na
Bazan rasa komai ba

Kai ne, Yesu kai ne
Yahweh na na
Kai ne, Yahweh
Yahweh na na



Credits
Writer(s): Dusu Dusu
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link