Gulma
MB prince
Yaro dan talaka ne
Yau kam yar lafazi ne
Koda yake ma yar wa'azi ne
Yan gulma to gani nazo
Yan sa ido kuma ku leko
Domin yau kanku na jiyo
(Domin yau kanku na jiyo)
Kace ka ganta a mota
Tare da wani yaro ajebutter
Kace ka ganta a TikTok
Facebook, Twitter har ma da Insta
Bada damu dakai ba sam-sam
Amma kai kuma kana bin ta
Ya kamata dinga fahimta
That girl is so fashionista
Amma kace wai yar iska
Ka tuno fa kana da sister
Zaka bari wani yaci mata fuska?
I know that truth is bitter
No matter what is better
So am say it now and later
Dan gaskiya kan dole na furta
Kema na dawo ta kanki
Mesa kina tallen kanki?
Kowa da kowa yaga jikin ki
Ya kamata ki chanja halin ki
Koda don dan goben 'ya'yan ki
And still fah ki chanja kawayanki
Domin kullum tana gulman ki
Ke kin maida gulma sana'a
Ba kyau ki diga yin ba'a
Ki daina ki kama bara'a
Domin shine baban sa'a
(Ki daina ki kama bara'a)
(Domin shine baban sa'a)
MB prince
Yaro dan talaka ne
Yau kam yar lafazi ne
Koda yake ma yar wa'azi ne
Zuma on the mix
Yaro dan talaka ne
Yau kam yar lafazi ne
Koda yake ma yar wa'azi ne
Yan gulma to gani nazo
Yan sa ido kuma ku leko
Domin yau kanku na jiyo
(Domin yau kanku na jiyo)
Kace ka ganta a mota
Tare da wani yaro ajebutter
Kace ka ganta a TikTok
Facebook, Twitter har ma da Insta
Bada damu dakai ba sam-sam
Amma kai kuma kana bin ta
Ya kamata dinga fahimta
That girl is so fashionista
Amma kace wai yar iska
Ka tuno fa kana da sister
Zaka bari wani yaci mata fuska?
I know that truth is bitter
No matter what is better
So am say it now and later
Dan gaskiya kan dole na furta
Kema na dawo ta kanki
Mesa kina tallen kanki?
Kowa da kowa yaga jikin ki
Ya kamata ki chanja halin ki
Koda don dan goben 'ya'yan ki
And still fah ki chanja kawayanki
Domin kullum tana gulman ki
Ke kin maida gulma sana'a
Ba kyau ki diga yin ba'a
Ki daina ki kama bara'a
Domin shine baban sa'a
(Ki daina ki kama bara'a)
(Domin shine baban sa'a)
MB prince
Yaro dan talaka ne
Yau kam yar lafazi ne
Koda yake ma yar wa'azi ne
Zuma on the mix
Credits
Writer(s): Bakir Umar
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
© 2025 All rights reserved. Rockol.com S.r.l. Website image policy
Rockol
- Rockol only uses images and photos made available for promotional purposes (“for press use”) by record companies, artist managements and p.r. agencies.
- Said images are used to exert a right to report and a finality of the criticism, in a degraded mode compliant to copyright laws, and exclusively inclosed in our own informative content.
- Only non-exclusive images addressed to newspaper use and, in general, copyright-free are accepted.
- Live photos are published when licensed by photographers whose copyright is quoted.
- Rockol is available to pay the right holder a fair fee should a published image’s author be unknown at the time of publishing.
Feedback
Please immediately report the presence of images possibly not compliant with the above cases so as to quickly verify an improper use: where confirmed, we would immediately proceed to their removal.