Ikon Allah

MB prince
Yaro dan talaka ne
Yau kam yar lafazi ne
Koda yake ma yar wa'azi ne

Allah daya gari ban-ban
Kowa rokon sa yake ban-ban
Kuma bai gajiyawa sam-sam
In ba ikon Allah ba, toh ya zakaga tiku dam-dam

Allah ne kadai mai iko
Toh kai boka da mai laya kuja chan
Muke huda su da zance gashi ana son mu a garin chan

In ba ikon Allah ba
Ya za'a yi shuka ta bamu abinci?
Ya za'a yi mu tashi bayan bacci
In ba ikon Allah ba
Za'a yi farin ciki bayan kunci?
Ya za'a yi duk duniya mu samu abinci?

In ba ikon Allah ba
Wani bai jin Hausa dai kamai turanci
Allah mai abun mamaki
Shi yayai fari shi yayai baki
Shi yayi guntu shi yayi dogo
Shi yayai teku duwatsu da kogo
Shi yayai mai hankali da soko
Shi yayai komai da komai, yo

Am busy working daily
Now am all over your tally
My punch line is so heavy
So it can be measured on steally
You don't even know my story
But you try to fall my glory
As from now your name is sorry

Na shige idon su kamar kantsa
Duk jira suke wai in kafsa
Hadiya kawai nake like mesa
Kalaman hikima hagen nesa
Tambaya suke mai karfin sa
(Tambaya suke mai karfin sa)

MB prince
Yaro dan talaka ne
Yau kam yar lafazi ne
Koda yake ma yar wa'azi ne



Credits
Writer(s): Bakir Umar
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link