Atiku-Okowa (Da so Samu ne)

Let me tell you
No matter you're poor background
PDP will give you the oppourtunity
To be anything
Be whatever you want to become in you're life

Yauwa
Da so samu ne (eh)
Atiku ya samu
Wazarin mu dashi da Okowa sune namu (eh)
In pa an samu
(Wai) da na samu
Idan na samu
Kai ka samu
Kowa ya samu (eh)

Da so samu ne (eh)
Ku dangwala wa Atikun dai
Saboda bawani shakka
Shugaban kasa shine dai-dai (eh)
In pa an samu
(Hmm) Dollar ta karye
A cire tsoro a gyara tsaro bana dole mu warke

Da so samu ne
A ce, "A rike tuta
Na tsawon minti goma kuma ba wanda zai huta"
In pa an samu (eh)
In pa an samu (mene?)
In pa an samu (eh)

Wani habawa
(Eh-eh-eh-eh-eh)
Toh kuzabi Atiku
(Eh-eh-eh-eh-eh)
Da shi da Okowa
(Eh-eh-eh-eh-eh)
Dan zaku ga aiki
(Eh-eh-eh-eh-eh)

Da so samu ne
Mu dangwala ma PDP
Ku fito muyi zabe ku fifito ku fito da PVC
Rayuwa for Naija is hard
Ko baba yasan e no easy
Ga tsada ga layin mai ga yunwa ga ba ko sisi (eh)
Rainy days are here amma ga lema
Atiku muke so eh sai lema
Da ni da kai da shi harda ke ma
Ran zabe dangwala ma lema (eh)

In pa an samu
Za'a bude boarder (eh)
Toh in an bude
Ni na huta
Kai ka huta (eh)

Da so samu ne
Ai mun samu ne
Atiku Okowa duk namu ne
Ku duba kaman su ai babu ne
Eh so samu ne
Ai mun ma samu ne
Atiku okowa duk namu ne
Ku duba kaman su ai babu ne

(Eh-eh-eh-eh-eh)
Toh kuzabi Atiku
(Eh-eh-eh-eh-eh)
Da shi da okowa
(Eh-eh-eh-eh-eh)
Dan zaku ga aiki
(Eh-eh-eh-eh-eh)

This is a great movement
For you're own future
In the future of Nigeria
God bless you all
PDP-PDP-PDP



Credits
Writer(s): Haruna Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link