Akwai Daawa

Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Kwame Nkrumah Tafawabalewa Gadafi Mugabi
Dima Dima one
Dima Dima one

Akwai Daawa
Ai mun gansu
Ai mun sansu
Duk kariya ne
Akwai Daawa
Duk kariya ne
Duk kariya ne
Ai mun sansu
Akwai Daawa
Junction to junction
Sun gan mu
Ai sunsan mu
Akwai Daawa
City to City
Sun gan mu
Ai sun saraa

Alhaji Ga gida
Ga motochi
Ga cedis
Ga naira
Ga cefas
Ga Dollars
Muna tafiya
Yan Banga kulakulei
I'm paying my dues
So baba mama
Yarina zo
Alhaji ji yau gare ku
Albishirin ku
Alhaji inna kama ka
Da yarinya na
You go play me my dream
Ga konto Ga sonto
Ga sonto Ga konto Ga konto
Ido ya Bude
Saa na yeye no
Haka muke Yi
Put your right leg
Put your left leg
Get your freak on
Get your freak on
Nakai n)) wu fior le
Nakai n)) wu baa fee le

Akwai Daawa
Ai mun gansu
Ai mun sansu
Duk kariya ne
Akwai Daawa
Duk kariya ne
Duk kariya ne
Ai mun sansu
Akwai Daawa
Junction to junction
Sun gan mu
Ai sunsan mu
Akwai Daawa
City to City
Sun gan mu
Ai sun saraa

Ya nuna zo Kaci
Komai da lokaci
Koda tsafe ko da tsanyi
Muna ciki
Cikin mmaan mu da baban mu
Ya Fi ka zama ciki
Ka rauke Allah
Ya bamu saa
Ya bamu lafiya
Amin!
Yanuwa na
Kumai da ni kuji
Abi da baka ganiba
Bai kamata
ka Fadi ba
Yanuwa na
kumai da ni kuji
Gaskiya Bai da suna
Kariya ke da suna
ku koma baya
In Kun ce
Za ku ja da mu
Za ku taka kunya
Cikin dare da Rana
Ko da tsafe
Ko da tsanyi
Muna ciki
Muna ciki
Muna ciki
Muna ciki
Muna ciki

Akwai Daawa
Ai mun gansu
Ai mun sansu
Duk kariya ne
Akwai Daawa
Duk kariya ne
Duk kariya ne
Ai mun sansu
Akwai Daawa
Junction to junction
Sun gan mu
Ai sunsan mu
Akwai Daawa
City to City
Sun gan mu
Ai sun saraa
Akwai Daawa
Ai mun gansu
Ai mun sansu
Duk kariya ne
Akwai Daawa
Duk kariya ne
Duk kariya ne
Ai mun sansu
Akwai Daawa
Junction to junction
Sun gan mu
Ai sunsan mu
Akwai Daawa
City to City
Sun gan mu
Ai sun saraa

Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Here we go
Hahahahahahahaha hahahaha
Yea Man
It's your boy Dima



Credits
Writer(s): Ibrahim Galadima
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link