Yan Chanji

Allah kabamu yan chanji
MB Prince
Yau yar wa'azine
Yaro dan talaka hah
Zuma on the beat

Komai kagani kana so yanzu
Ai dole Sai da yan chanji
Wai Kan abaka aure Yanzu
Sai anduba Koda yan chanji
Hmm Kan abaka girma yanzu
Sai anduba Koda yan chanji
In anayi dakai ko a gidanne
Toh fa sunga yan chanji
Ga Nazee Zuma yaki buga kida
Wai Sai nabashi yan chanji
Kai duniya ina zaki kaimu
Wai Komai saida yan chanji
Allah kabamu yan chanji
Rayuwa tasamu inganci
Yan chanji masu kawo chanji
Namiji Nema yan chanji
Masu kawo chanji

Na tashi da safe ba yan chanji
Wajen karfe goma da yan minti
Inajin yunwa cikina empty
Kawai Saina fito nabiyo titi
A daidai junction din maiti
Na hangota a mota so beauty
Kai inkaga yar Nan so pretty
Saina bita nace Mata hi Cutie
Ni sonki nake fa kidau saiti
Muka fara Soyayya mai sunti
Harma na raka ta muje kanti
Bayan watanni da yan sati
Saina aika gidansu a Tambayo
Babansu yace Sai ya binciko
Aka cemai ni dan talakane
Yace waishi baison Dan dako
Karka Kasake kullata kajiko
Kaji ko
Kujifa yakira nida dan dako
Sabida kawai bani da Yan chanji

Komai kagani kana so yanzu
Ai dole Sai da yan chanji
Wai Kan abaka aure Yanzu
Sai anduba Koda yan chanji
Hmm Kan abaka girma yanzu
Sai anduba Koda yan chanji
In anayi dakai ko a gidanne
Toh fa sunga yan chanji
Ga Nazee Zuma yaki buga kida
Wai Sai nabashi yan chanji
Kai duniya ina zaki kaimu
Wai Komai saida yan chanji
Allah kabamu yan chanji
Rayuwa tasamu inganci
Yan chanji masu kawo chanji
Namiji Nema yan chanji
Masu kawo chanji

Kai gaye tashi Jeka Nema
Ko kullum kadinga rama
Dashi Zaka taimaki su mama
Inba kudi ba batun girma ma
Sai da yan chanji kasha zuma ma
Sauti Sabo nasu an dumama
Yan Mata zasubika haarma
Inda yan chanji Suma yawama
Shagali kam safe, rana, yamma
Karka Manta da bada sadaqama
Kan dadi Sai ansha zufa ma
Yanzu kudi shine masalana
Zan Manta da balki ko Amina
Wannan shine karshen maganana
Neman kudi har mutuwa na
Mutuwa na

Allah kabamu yan chanji
Ya Allah kabamu kabamu yan chanji

Komai kagani kana so yanzu
Ai dole Sai da yan chanji
Wai Kan abaka aure Yanzu
Sai anduba Koda yan chanji
Hmm Kan abaka girma yanzu
Sai anduba Koda yan chanji
In anayi dakai ko a gidanne
Toh fa sunga yan chanji
Ga Nazee Zuma yaki buga kida
Wai Sai nabashi yan chanji
Kai duniya ina zaki kaimu
Wai Komai saida yan chanji
Allah kabamu yan chanji
Rayuwa tasamu inganci
Yan chanji masu kawo chanji
Namiji Nema yan chanji
Masu kawo chanji

Allah kabamu yan chanji
Ya Allah kabamu kabamu yan chanji



Credits
Lyrics powered by www.musixmatch.com

Link